Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Gwamnatin Kamaru Ta Tsayar Da Ranar Zaben Shugaban Kasa

by
4 years ago
in KASASHEN WAJE, Nahiyar Afirka
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Shugaban Kamaru Paul Biya, ya sanya hannu kan wata dokar amincewa da shirin gudanar da zaben shugaban kasar da za a yi ranar 7 ga watan Oktoba mai zuwa.

Wannan ya kawo karshen cece kucen da keyi cewar wata zaben ba zai yiwu ba a cikin wannan shekara.

Shugaba Paul Biya wanda yake jagorancin kasar Kamaru tun daga shekarar 1982 bai bayyana shirin san a shiga zaben shugaban kasar ba duk da kiraye kirayen da magoya bayan sa keyi na ganin ya gabatar da takarar sa.

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Tuni Jam’iyyar adawa ta SDF ta gabatar da shugaban ta Joshua Osih a matsayin dan takaran zaben domin fafatawa da shugaba Biya idan ya yanke hukuncin tsayawa takara.

Sauran masu sha’awar tsayawa takarar zaben sun hada da Akere Muna, lauya kuma tsohon mataimakin shugaban kungiyar Transparency International da Maurice Kamto, shugaban Jam’iyyar MRC.

Zaben na zuwa ne a wani lokaci da kasar ke fuskantar tashe tashen hankula daga yankin da ake amfani da Turancin Ingilishi inda wasu daga cikin mutanen yankin ke fafutukar ganin sun balle sun kuma kafa kasar Ambazonia.

Tuni Jam’iyyar adawa ta SDF ta gabatar da shugaban ta Joshua Osih a matsayin dan takaran zaben domin fafatawa da shugaba Biya idan ya yanke hukuncin tsayawa takara.

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Kowace Shekara Ana Sace Dalar Amurka Biliyan 148 Daga Afirka

Next Post

Ronaldo Ya Bar Madrid Zuwa Juventus

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

by Khalid Idris Doya
2 weeks ago
0

...

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

by
3 weeks ago
0

...

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

by
1 month ago
0

...

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

by Muhammad Bashir
1 month ago
0

...

Next Post

Ronaldo Ya Bar Madrid Zuwa Juventus

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: