Daga Bello Hamza,
Gwamanatin jihar Kano ta bayyana cewa, ba za ta amince da cigaba da yi wa bangaren ilimi zagon–kasa, kwamishinan ilimi, Muhammad Sanusi-Kiru, ya sanar da haka a takardar sanarwa day a raba wa manema labarai wanda jami’in wata labarai na kwamishina Aliyu Yusuy ya sanya wa hannu a garin Kano ranar Lahadi.
Ya yi alkawarin hukunta duk wanda aka kama yana tallafa wa harkokij da za su kawo cikas da kokarom gwamnati na bunkasa harkar ilimi a jihar.
Sanarwa t ace, Kwamishina ya na bayani ne a taron rufe horaswa da aka shirya wa masu tuwa da tsaki akan ilimin mata da kuma kungiyar malamai da iyaye masu tafiyar da makarantu.
Kwamishina ya kuma shirin na AGILE na daya faga cikin tallafin Bankin Duniya don karfafa harkar ilimin mata kuma gwamnatin jihar ta kamala dukkan shirin ganin shirin ya fara aiki yadda ya kamata a jihar.
Ya kuma nuna jin dadinsa akan yadda kungiyar SBMC das aura masu tuwa da tsaki suka bayar da gudummawar sun a ganin an samju nasarar wannan shirin, ya kuma bukace su su cigab da kokarin an samu nadarar day a kamata a wannan fagen.
Shugaban shirn na AGILE na jihar Kano, Malam Ado Tafida-Zango, ya ce, an shirya tarin don karfafa masu ruwa da tsaki don samun nadara day a kamata