Gyara: Mai Dakin Shugaban Rundunar Soja Ba Ta Cikin Wadanda Suka Rasu

Bayan rahoton da muka buga, inda muka bayyana cewa akwai mai dakin Shugaban Rundunar Soja a cikin wadanda suka rasu a hadarin jirgin sama wanda ya rutsa da wasu manyan jami’an soji, mun samu tabbacin cewa bata daga cikin fasinjojin jirgin. Don haka muna bada hakuri ga dukkan makarantan mu, cewar wannan kuskuren daga mu ne a matsayin mu na ajizai. a gafarce mu.

Exit mobile version