Abubakar Abba" />

“Hada Kan Masu Ruwa Da Tsaki A Kiwon Kifi Zai Bunkasa Fannin”

Anyi nuni da cewa, hade dukkanin masu ruwa da tsaki a bangaren kiwon kifi zai bunkasa darajar kiwon kifin musamman idan suka yi aiki tare da manufa guda wajen bunkasa kiwon kifin a Nijeriya.

Furucin hakan ya gito ne daga bakin Sakataren ma’aikatar zuba hannun jari da kasuwanci na tarayya Mista Edet Akpan a yayin watabhira da manema labarai a babban birnin tarayyar Abuja.

Sakataren ma’aikatar zuba hannun jari da kasuwanci na tarayya Mista Edet Akpan ya cibgaba da cewa, hade dukkanin masu ruwa da tsaki a bangaren kiwon kifi zai bunkasa darajar kiwon kifin musamman idan su ka yi aiki tare da manufa guda wajen bunkasa kiwon kifin a Nijeriya.

A cewar Sakataren ma’aikatar zuba hannun jari da kasuwanci na tarayya Mista Edet Akpan Edet Akpan, din a cimma nasarar hakan ne ya sanya a kwanan baya aka kaddamar da jami’a, inda ya kar da cewa, hakan yana daya daga cikin wani mataki na gwamnatin tarayya wajen tallafawa manoma da masu ruwa da tsaki wajen bunkasa fannin yadda musammannmasu su zasu samu kudaden shiga masu yawa su kuma bayar da tasu gudunmawar kan irin kokarin da gwamnatin tarayyabtake kan yi na bunkasa fannin.

Sakataren ma’aikatar zuba hannun jari da kasuwanci na tarayya Mista Edet Akpan ya ci gba da cewa, kaddamar da jami’an yana daya daga cikin wani mataki na gwamnatin tarayya wajen tallafawa manoma da masu ruwa da tsaki wajen bunkasa ayyukansu.

Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da jami’an gudanarwa na kungiyar kifi ta kasa NFAN ne domin tana da yakinan hakan zai kara samarwar da kasar nan da kudaden shiga masu yawan gaske.

Sakataren ma’aikatar zuba hannun jari da kasuwanci na tarayya Edet Akpan ne ya kaddamar da jami’an a babban birnin tarayyar Abuja, inda ya kara da cewa, kaddamarwar wani mataki na samar da wani sashe da zai rika kula da kiwon kifi a Nijeriya domin cimma bukatar neman kifin da ake yi.

Edet Akpan ya ci gba da cewa, kaddamar da jami’an yana daya daga cikin wani mataki na gwamnatin tarayya wajen tallafawa manoma da masu ruwa da tsaki wajen bunkasa ayyukansu.

Ya kara da cewa, hade dukkanin masu ruwa da tsaki a bangaren kiwon kifi zai bunkasa darajar kiwon kifin musamman idan suka yi aiki tare da manufa guda wajen bunkasa kiwon kifin a Nijeriya.

Sana’ar kifi a Njieriya kamar yadda masu ruwa da tsaki a fannin suka bayyana in har an inhanta ta yadda ta dace, zata taimaka matuka wajen samarwa da gwamnatin kasar nan da kuadaden , samara da ayyukan yi musamman a tsakanin matasan kasar da suke yin gararamta akan tituna babu aikin, inda kuma musamman masu yin sana’ar zaau kara samarwa da kansu da kudaden shiga masu yawa da zasu kula da rayuwar da kuma ta iyalinau.

A wata sabuwa kuwa, Kwamishinan Ma’ikatar Dabbobi da kiwon Kifi na jihar he Sokoto Farfesa A. U. Junaidu ya sanar da cewa, gwamnatin jihar ta samar da na’urin duba lafiyar dabbobi ga daukacin ofishoshinta na shiyya dake a cikin jihar.

Farfesa A. U. Junaidu ya sanar da hakan ne a lokacin day a tattauna da jaridar Daily Trust a ranar Lahdin daga gabata, inda kwamishinan ya yi nuni da cewa, gwammnatin ta yi hakan ne don ta inganta fannin.

A cewar Kwamishinan Ma’ikatar Dabbobi da kiwon Kifi na jihar he Sokoto Farfesa A. U. Junaidu gwamnatin zat kuma samar da yanayin day a dace ga daukacin likitocin dabbon dake cikin jihar yadda za su samu sukunin gudanar da ayyukansu.

Na’urorin sun hada da, injinan yiwa dabbobin gwaje-gwaje guda biyu na’ura maikwakwalwa da sauransu.

Exit mobile version