Halin Da Masu Kananan Sana'o’i Ke Ciki (2)
  • English
  • Business News
Wednesday, October 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Halin Da Masu Kananan Sana’o’i Ke Ciki (2)

byMaryam Bello
2 years ago
Sana'o'i

Gaskiya sai dai dua’i da kuma godiyan Allah.kin GA sai an je kamfani an siyo GA kara farashin da su kayi saboda tashin Kaya a kasuwa Ka biya Mai Baro ya kwaso ya kawo maka gida,Ka saka  cikin freezer ya kankare Ka bayar wa masu sari su kuma suna fadar kudin mota ya Karu Inda suke kaiwa su siyar na da nisa ga kudin mota ya yi tsada ba su samun riba kamar yadda suke samu da.wani Lokacin ma har fadawa su ke yi a ciki sakamakon sun siyar da Kaya sun ci abinci GA kudin mota da ya Karu sai ki ga BA su rage da KO sisi BA.

Ya bambancin cinikin da kike samu ada da yanzu:

Gaskiya sana’a ce da ake samu sosai musamman idan Ka na da kayan aiki wato freezai KO kuma cold room za Ka samu sosai saboda na Gina gidaje da sana’ar nan kuma hatta cold room din da na Fara da guda biyu ne Amma yanzu da taimako Allah Ina da cold room 3 a gida kuma Ina da shago ma na dauki masu tayani siyar da kaya

Ya ya kuke fama da wutar lantarki?

Alhamdulillah muna samun wuta sosai sai dai matsalar su ma NEPA kudin wutan da suke kawo mana yayi yawa sosai don bill wani Lokacin Har 100000 su ke kawowa kin GA shima Yana Kara ja da sana’ar Baya.

Wane kira za ki yi ga mata masu zaman jiran sai an kawo an ba su?

Mata Lokaci ya yi da ya kamata mu tashi mu nemi Abin yi saboda ya na kara wa mace daraja a gun mijin ta tunda ba sai kin jira ba kuma kina taimako shi ne tunda in kin yi abu a gida AI kin toshe baban abu ne tunda ko riga mai kyau aka gan ki da shi za a ce shi ya saya miki.

Wane kira za ki yi wa gwamnati

Ni dai roko na Allah ya kawo mana karshen wannan matsalar kuma su taimaka don rage kudin Fetur jama’a na wahala.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Dalilin Da Ya Sa Kashi 50 Na Ƙanana Da Matsakaitan Sana’oi Ke Durƙushewa A Nijeriya– FRC
Sana'a Sa'a

Dalilin Da Ya Sa Kashi 50 Na Ƙanana Da Matsakaitan Sana’oi Ke Durƙushewa A Nijeriya– FRC

August 3, 2025
Sana’ar Hada Sabulun Aloe Vera
Sana'a Sa'a

Sana’ar Hada Sabulun Aloe Vera

February 1, 2025
Masu Harkar PoS Sun Bayyana Dalilin Karin Kudin Cire Kudi
Labarai

Masu Harkar PoS Sun Bayyana Dalilin Karin Kudin Cire Kudi

November 22, 2024
Next Post
Duniyarmu Na Da Girman Da Ya Ishi Kasa Da Kasa Su Samu Ci Gaba Tare

Duniyarmu Na Da Girman Da Ya Ishi Kasa Da Kasa Su Samu Ci Gaba Tare

LABARAI MASU NASABA

Tinubu

Tinubu Na Son A Saka Hannun Jari Da Kuɗaɗen Fansho A Ɓangaren Mai Da Iskar Gas

October 8, 2025
Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

October 8, 2025
Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

October 8, 2025
Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

October 8, 2025
Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

October 8, 2025
ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

October 8, 2025
Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

October 8, 2025
Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

October 8, 2025
A Kama Wani Likitan Bogi A Neja

‘Yansanda Sun Kama Masu Laifi 153, Sun Ƙwato Miyagun Ƙwayoyi A Jihar Jigawa

October 8, 2025
An Fara Biyan Ma’aikata Sabon Mafi Ƙarancin Albashin N70,000 A Borno

‘Yansanda Da Mutanen Gari Sun Daƙile Harin Boko Haram A Borno

October 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Exit mobile version