Sabo Ahmad" />

Hon. Abdul’aziz Garba Ya Zama Shugaban Majalisar Dokokin Kano

Bashin Biliyan

Majalisar Jihar Kano Ta Zabi Shugabanni
A yau Litininnne majalisar dokokin jihar Kano ta gudanar da zaben shuganninta, inda Abdul’aziz Garba Gabasa danmajalisa mai wakiltar karamar hukumar Ajingi ya zama shugaba. Sai kuma Hamisu Ibrahim daga karamar hukumar makoda ya zama mataimakin shugaban majalisar.

Exit mobile version