Connect with us

RUMBUN HOTUNA

Hotunan Taron Aza Tubali Da Kaddamar Da Jami’ar Soji Dake Biu, Jihar Borno

Published

on

Gwamnan Jihar Borno, Kashim Shettima ( a hagu) tare da Shehun Borno , Alhaji ( Dr) Abubakar Ibn
Umar Garbai Elkenemi a wurin buqin aza tubali tare da qaddamar da Jami’ar Soji dake Biu ta Jihar Borno

Daga dama: Kwamishinan ‘yan sanda na Jihar Borno, Mista Damian Chukwu tare da Sanata mai
wakiltar Borno ta arewa a majalisar dokoki, Sanata Abubakar Kyari tare da wasu sojoji a wurin
buqin aza tubali tare da qaddamar da Jami’ar Soji dake Biu ta Jihar Borno

Daga dama zuwa hagu: Shugaban Rundunar Soji, Manjo Janar Gabriel Olanisakin tare da
Shugaban Rundunar Sojin Qasa, kuma Shugaban Majalisar Gudanarwar Jami’ar Soji Dake Biu,
Laftanar Janar Tukur Buratai a wurin buqin aza tubali tare da qaddamar da Jami’ar Soji dake Biu ta
Jihar Borno

Wakilin Shugaban Qasa Muhammadu Buhari, kuma ministan Ilimi, Mallam Adamu Adamu
yana ganawa da gwamnan Jihar Borno, Kashim Shettima yayin da Shugaban Rundunar
Sojin Qasa, kuma Shugaban Majalisar Gudanarwar Jami’ar Soji Dake Biu, Laftanar Janar Tukur
Buratai ke kallo

Manyan baqi a wurin buqin aza tubali tare da qaddamar da Jami’ar Soji dake Biu ta Jihar Borno

Sarakunan Gargajiya a wurin buqin aza tubali tare da qaddamar da Jami’ar Soji dake Biu ta Jihar
Borno

Wakilin Shugaban Qasa Muhammadu Buhari, kuma ministan Ilimi, Mallam Adamu Adamu
yana ganawa da gwamnan Jihar Borno, Kashim Shettima yayin da Shugaban Rundunar
Sojin Qasa, kuma Shugaban Majalisar Gudanarwar Jami’ar Soji Dake Biu, Laftanar Janar Tukur
Buratai ke kallo

Manyan baqi a wurin buqin aza tubali tare da qaddamar da Jami’ar Soji dake Biu ta Jihar Borno

Daga hagu zuwa dama: Wakilin Shugaban Qasa Kuma Ministan Ilimi, Mallam Adamu Adamu;
Shugaban Rundunar Sojin Qasa, Kuma Shugaban Kwamitin Gudanarwa na Jami’ar Soji Ta Biu,
Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai tare da Gwamnan Jihar Borno, Kashim Shettima ranar Talata a
wurin taron buxewa tare da aza tubalin Jami’ar Soji dake Biu Jihar Borno.

(Na uku a dama) Gwamnan Jihar Borno , Kashim Shettima, ( na huxu a hagu) Shugaban Sojoji, Manjo
Janar Gabriel Olanisakin tare da Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Sanata Mohammed Ali Ndume a
wurin buqin aza tubali tare da qaddamar da Jami’ar Soji dake Biu ta Jihar Borno

Gwamnan Jihar Borno, Kashim Shettima suna gaisawa da Shugaban Rundunar Sojin Qasa, kuma
Shugaban Majalisar Gudanarwar Jami’ar Soji Dake Biu, Laftanar Janar Tukur Buratai a wurin buqin
aza tubali tare da qaddamar da Jami’ar Soji dake Biu ta Jihar Borno

Daga hagu zuwa dama: Wakilin Shugaban Qasa Kuma Ministan Ilimi, Mallam Adamu Adamu; Shugaban
Rundunar Sojin Qasa, Kuma Shugaban Kwamitin Gudanarwa na Jami’ar Soji Ta Biu, Laftanar Janar Tukur Yusuf
Buratai tare da Gwamnan Jihar Borno, Kashim Shettima ranar Talata a wurin taron buxewa tare da aza tubalin
Jami’ar Soji dake Biu Jihar Borno. Hotuna Daga: FRANCIS OKOYE
Advertisement

labarai