Sulaiman Ibrahim">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home LABARAI

Hukumar NDLEA Ta Kama Buhun Tabar Wiwi 34 A Gwagwalada

by Sulaiman Ibrahim
December 30, 2020
in LABARAI
1 min read
Tabar Wiwi
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA), reshen yankin Gwagwalada da ke Abuja, ta cafke buhunan tabar wiwi 34.

Shugaban NDLEA, Kwamandan FCT, Mista Lawan Hamisu, ya tabbatar da kamewa da kuma kama wani da ake zargi ga Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya (NAN) a ranar Laraba a Abuja.
Hamisu ya ce an kamasu ne da sanyin safiyar ranar Talata, 29 ga Disamba, ya kara da cewa an shigo da kayayyakin ne a cikin wata babbar motar wani kamfanin (wanda aka sakaya sunanshi).

samndaads

Kwamandan ya fadawa NAN cewa aikin yana daga cikin sintiri na musamman na karshen shekarar da hukumar ke yi domin dakile haramtattun magunguna da ake safarar su a cikin kasar nan.
A cewarsa, an kama wani mutum da ake zargi, Mohammed Abdulganiyu, dan shekara 35, wanda yake tuka babbar motar, a kan hanyar Okene, Kogi zuwa Kano.

Ya ce wanda ake zargin, a lokacin da jami’an NDLEA ke yi masa tambayoyi, ya ce bai taba shiga cikin harkar haramtattun kwayoyi ba.
Abdulganiyu ya roki hukumar ta NDLEA da ta yi masa sassauci.

SendShareTweetShare
Previous Post

Xi Ya Nuna Yabo Kan Wasu Kayayyakin Kirar Sin A Shekarar 2020

Next Post

CMG Ya Shirya Bikin Karanta Bayanai Domin Murnar Cika Shekaru 80 Da Fara Harkokin Rediyo Na Al’ummar Sin

RelatedPosts

Fulani ‘Yan Nijeriya Ne, Babu Wanda Zai Iya Korarsu Daga Ondo – Miyetti Allah

Fulani ‘Yan Nijeriya Ne, Babu Wanda Zai Iya Korarsu Daga Ondo – Miyetti Allah

by Sulaiman Ibrahim
4 hours ago
0

Shugaban Miyetti Allah na kasa, Kautal Hore, Bello Abdullahi Bodejo,...

FRSC

Shugaban Hukumar FRSC Ya Koka A Kan Yadda Ake Kai Wa Jami’ansa Hari

by Sulaiman Ibrahim
11 hours ago
0

Daga Rabiu Ali Indabawa Corps Marshal, na Hukumar Kiyaye Hadura...

ABU

Jami’ar ABU Ta Yi Alkawarin Tabbatar Da Tsaro A Harbobinta

by Sulaiman Ibrahim
11 hours ago
0

Daga Rabiu Ali Indabawa, Sashen Tsaro na Jami’ar Ahmadu Bello...

Next Post
CMG Ya Shirya Bikin Karanta Bayanai Domin Murnar Cika Shekaru 80 Da Fara Harkokin Rediyo Na Al’ummar Sin

CMG Ya Shirya Bikin Karanta Bayanai Domin Murnar Cika Shekaru 80 Da Fara Harkokin Rediyo Na Al’ummar Sin

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version