Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Ina Da Kwarewar Kai Nijeriya Tudun Mun Tsira—Saraki

by Bello Hamza
4 days ago
in SIYASA
2 min read
Ina Da Kwarewar Kai Nijeriya Tudun Mun Tsira—Saraki
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Daya daga cikin na gaba-gaban masu neman jam’iyyar PDP ta tsayar da su takarar shugabancin kasar nan, Dakta Abubakar Bukola Saraki, CON, ya bayyana cewa, yana da sanin makaman aiki da kwarewar da ake bukata na kai Nijeriya tudun mun tsira a kan matsalolin da ake fuskanta.

Saraki ya yi wannan bayanin ne a cikin jawabinsa a taron manema labarai da wakilan jam’iyyar PDP daga jihohin tarayya Nijeriya ranar Alhamis a Abuja.

  • 2023: Duk Wanda Ya Yanki Fom Din Shiga Takara Ya Ajiye Mukaminsa —Buhari
  • Bikin Sallah: Saraki Ya Nemi Musulmi Su Yi Addu’ar Zaman Lafiya
  • EFCC Zata Binciki Kudaden Da ‘Yan Siyasa Ke Amfani Da Su Wajen Sayen Fom —Bawa

Ya ce, zaben shekarar 2023 nada matukar muhimmanci ga dukkan ‘yan Nijetiya, musamman ganin irin dinbin matsaloli da kalubalen da kasar ke fuskanta, a kan haka ya ce, yana da kyau a tabbagtar da an zabi jajirtacce wanda zai iya fuskantar matsalolin tare da samar da hanyoyin fita daga matsalar ba tare da rikicewa ba, ‘A don haka na kira wannan taron don in sanar daku dalilin da ya sa na shiga wannan takarar da kuma irin kwarewa na a fagen harkokin rayuwar al’umma Nijeriya’’ in ji shi.

Labarai Masu Nasaba

2023: Ganduje Ya Farauto Ciyaman 1 Da Dan Majalisar Da Suka Koma NNPP Zuwa APC

2023 Siyasar Kano: Ganduje Ya Janye Takararsa Ta Sanata Ya Barwa Sanata Barau

Ya kuma bayyana irn nasarorin da ya samu a lokacin mulkinsa na gwamnan Jihar Kwara, inda ya samar da ingantacen tsarin kiwon lafiya ga al’umma jihar, “Za mu yi amfani da irin wannan samfurin wajen ganin ‘yan Nijeriya suna samun ingataciyar kiwon lafiya a dukkan matakai na gwamnati.

Daga nan ya kuma yi tilawar irin nasarorin da ya samu a zamansa na shugaban majalisar dattawa, inda suka tabbatar da bangaren gwamnati na aiwatar da ayyukansu yadda ya kamata, ta yadda al’umma za su amfana, “Dukkan matsayin dana samu kai na a baya, na yi kokarin gudanar da ayyukan da za su amfani jama’ar kasa” in ji shi.

Daga karshe ya ce, “Zan zama tsani tsakanin matasa da dattawa, tsakanin Musulmai da Kiristoci, tsakanin Arewa da Kudu saboda ni cikakken dan Nijeriya ne” in ji shi.

Taron na Saraki dai ya samu halartar ‘yan jarida daga kafafen watsa labarai da daman a ciki da wajen kasar nan.

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Matasa A Sakkwato Sun Kone Wata Daliba Kurmus Kan Zargin Batanci Ga Fiyayyen Halitta

Next Post

Inganta Mata Da Matasa Da Ilimi Da Sana’a Na Cikin Tsarinmu – Aminu Liman

Labarai Masu Nasaba

2023: Ganduje Ya Farauto Ciyaman 1 Da Dan Majalisar Da Suka Koma NNPP Zuwa APC

2023: Ganduje Ya Farauto Ciyaman 1 Da Dan Majalisar Da Suka Koma NNPP Zuwa APC

by Leadership Hausa
4 hours ago
0

...

2023 Siyasar Kano: Ganduje Ya Janye Takararsa Ta Sanata Ya Barwa Sanata Barau

2023 Siyasar Kano: Ganduje Ya Janye Takararsa Ta Sanata Ya Barwa Sanata Barau

by Leadership Hausa
5 hours ago
0

...

2023: “Koda Yaushe Za A Ganmu Tare Da Kwankwaso, Za Mu Yi Aiki Da Juna” —Shekarau

2023: “Koda Yaushe Za A Ganmu Tare Da Kwankwaso, Za Mu Yi Aiki Da Juna” —Shekarau

by Leadership Hausa
14 hours ago
0

...

Lokaci Ya Yi Da Matasa Za Su Jagoranci Nijeriya —Hon. Amale

Lokaci Ya Yi Da Matasa Za Su Jagoranci Nijeriya —Hon. Amale

by Ahmed Muh'd Dan'Asabe
19 hours ago
0

...

Next Post
Inganta Mata Da Matasa Da Ilimi Da Sana’a Na Cikin Tsarinmu – Aminu Liman

Inganta Mata Da Matasa Da Ilimi Da Sana'a Na Cikin Tsarinmu - Aminu Liman

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: