Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Ire-iren Cututtukan Da Ake Dauka Ta Iska

by
8 months ago
in KIWON LAFIYA
2 min read
Iska
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

A wannan makon kuma filin Lafiya Jari ya yi hira da Dokta Abu Abdulrahman likita mai zaman kansa wanda bugu da kari shi ne wanda ya mallaki makarantar koyon al’amuran da suka shafi kula da lafiyar al’umma, ko kuma a turance “College of Health Science Technology” da ke a Mararraba cikin karamar Hukumar Karu Jihar Nasarawa.

Wakilinmu ya tattauna da shi a kan cututtukan da ake dauka ta hanyar iska, ga kuma yadda hirar tasu ta kasance.

A likitance me ake nufi da cututtukan da ake dauka ta hanyar iska?

Labarai Masu Nasaba

Mata 35,000 Za Su Ci Gajiyar Gwajin Cutar Daji Kyauta A Kebbi

Abin Da Ya Sa Wasu Cututtuka Suka Fi Zama Matsala A Lokacin Zafi Da Sanyi (2)

Cututtukan da ake dauka ta hanyar iska suna nan da dama to amma maganar gaskiya cuta ce wadda ake kamuwa da ita ta hanya biyar, sai dai a takaice akwai aresol da kuma droplet. Na farko kamar hanyar bayan gida (kashi) wanda idan wanda yake dauke da cutar, ya, tsugunna yayi bayan gida, su wadannan kwayoyin cutar suna ciki. Yayin da ya bushe iska kuma tana bugawa ta tafi dasu zuwa wasu wurare, duk wanda ya kasance zai shake ta idan aka yi rashin sa’a sinadaran garkuwar jikinsa basu da karfi. Ta hakn sai su kwayoyin cutar su samu shiga domin su sinadaran garkuwan jiki, da suke kare shi daga kamuwa daga duk wata cuta basu da karfi. Hanya ta biyu kuma ita ce kwayoyin cutar suna shiga ta al’aurar mata saboda ita a bude take, idan har abin ya kasance haka kwayoyin cutar za su iya shiga. Idan iska ya buga ya kasance kwayar cutar tana nan kuma mace ta je ta zauna ta yi fitsari ko bayan gida wurin da yake su sinadaran kwayoyin cutar suna nan.

Cututtuka nau’oi nawa ne aka dauka ta hanyar iska?

 

ADVERTISEMENT

Har ila yau ko karin bayani cututtukan da ake dauka ta iska akwai  cutar Tari wadda ko diphtheria, a kananan yara idan sun kamu da cutar numfashinsu zai rika tsayawa. Da haka ne har ta kai ga numfashin su yana kokarin daukewa har suna yin numfashi da kyar, ma’ana cutar ta kama makogwaronsu da tattalin makwallatonsu ke nan. Sai abu na biyu cuta wadda za a iya dauka ta hanyar iska da akwai indigenous infection wanda ake kiranta da suna normal flora, cuta ce wadda take samuwa ta hanyar yankewa, to cuta tana iya shiga ta wannan hanyar. Akwai kuma direct person to person infection wanda ya kan iya faruwa ta hanyar ta hanyar jima’ai, wato sinadaran kwayoyin cuta dake jikin namijin ko macen suna iya shiga. Sai kuma consumption of infection a cikin abinci, alal misali idan an bar abinci a bude idan iska ya bugo kwayoyin cutar suna iya shiga, ta wannan hanya ana iya daukar cuta. akwai kuma direct obulation wannan kuma yayi kama da indigenous infection, dalilin da ya sa nace haka shi ne ya kasance akwai wani abu mai kaifi ko kusa, mutum ya taka to alal- hakika idan har iska ya buga ya samu wadannan abubuwan to ana iya haduwa da matsala, saboda ita kwalba, karfe, suna tare da kwayoyin cuta.

Za mu ci gaba a mako mai zuwa

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Hukumar Bunkasa Noma Ta Samar Da Sabbin Irin Gyada Fiye Da 29 

Next Post

Du Ziwei: Ina Fatan A Yada Wasan Filfilo Na Gargajiyar Sin A Duniya Baki Daya

Labarai Masu Nasaba

Mata 35,000 Za Su Ci Gajiyar Gwajin Cutar Daji Kyauta A Kebbi

Mata 35,000 Za Su Ci Gajiyar Gwajin Cutar Daji Kyauta A Kebbi

by Umar Faruk
2 weeks ago
0

...

Zafi

Abin Da Ya Sa Wasu Cututtuka Suka Fi Zama Matsala A Lokacin Zafi Da Sanyi (2)

by
1 month ago
0

...

Hawan Jini

Bayani Kan Cutar Hawan Jini (8)

by Idris Aliyu Daudawa
2 months ago
0

...

Hawan Jini

Bayani Kan Cutar Hawan Jini (6)

by
2 months ago
0

...

Next Post
Wasan

Du Ziwei: Ina Fatan A Yada Wasan Filfilo Na Gargajiyar Sin A Duniya Baki Daya

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: