Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Isra’ila Ta Fitar Da Wadansu Dogarawa Daga Syria

by
4 years ago
in KASASHEN WAJE
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Isra’ila ta kwashe kimanin dogarawan Syria masu aikin jinkai da ake kira White Helmet, da iyalansu, daga Syria, zuwa birnin Jordan jiya asabar da dare a cikin motocin safa karkashin rakiyar ‘yan sandan Isra’ila da motocin Majalisar Dinkin Duniya.

Ma’aikatar tsaron Isra’ila ta bayyana masu aikin ceton a matsayin farin kaya.Ta wallafa a shafinta na twitter cewa, “an kwashe farin kayan daga inda ake yaki a kudancin Syria sabili da barazanar dake akwai ga rayukansu. Fitar da ‘yan kasar Syrian da suka rasa matsugunansu, da aka bi ta cikin Isra’ila wani aikin jinkai ne na ba sabanba.”

ADVERTISEMENT

Ma’aikatar tsaron Isra’ila tace an kwashe mutanen ne bisa “bukatar da Amurka da wadansu kasashen turai suka gabatar”.

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Isra’ila ta ce an kai mutanen zuwa wata kasa dake makwabta, amma bata ambaci Jordan ba.

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Arsenal Ta Kusa Kammala Siyan Sabon Mai Tsaron Raga

Next Post

Dogarin Macron Ya Bayyana Gaban Alkali Kan Dukan Mai Zanga-zanga

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

by Khalid Idris Doya
3 weeks ago
0

...

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

by
4 weeks ago
0

...

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

by
1 month ago
0

...

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

by Muhammad Bashir
1 month ago
0

...

Next Post

Dogarin Macron Ya Bayyana Gaban Alkali Kan Dukan Mai Zanga-zanga

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: