Daga Sulaiman Ibrahim
Hukumar Kula da kwallon kafa ta turai ta futar da jadawalin zagaye mai bima nakusa da karshe na gasar cin kofin zakarun turai. Ayau 19 Ga Mayu, 2021. Jumu’a.
Ga yadda zagayen zai gudana:
Man.City Vs Dortmund FC
FC Porto Vs Chelsea
Bayern Munich Vs PSG
Real Madrid Vs Liverpool