Munkaila Abdullah" />

Jam’iyyar APC Ta Lashe Kujerun Sanatoci Uku Da ‘Yan Majalisu 11 A Jigawa

Sakamakon zabukan da aka gudanar ranar Asabar da ta gabata, jam’iyya mai mulki ta APC a jihar Jigawa ta yi nasarar lashe kujerun sanatoci uku da ‘yan majalisun tarayya 11 dake fadin jihar.
Da yake sanarda sakamakon,zaban sanata a mazabar Jigawa ta Arewa maso yamma farfessa Usman Haruna ya ce, Alhaji Abdullahi Dalladi Sankara na jam’iyyar APC ya sami kuri’u dubu 286,655 wadda ya kada abokin karawarsa na jam’iyyar na jam’iyyar PDP Alhaji Nasiru Umar Roni wadda ya sami kuri’u dubu 120,314.
Sai kuma mazabar sanata mai wakiltar Jigawa ta arewa maso gabas wadda farfessa Ahmad Baita Garko,ya bayyana cewa, Barrista Ibrahim Hassan Hadeja ya sami kuri’u dubu 184,185 wadda ya kada abokin takararsa na jam’iyyar PDP kuma hadimi ga Bukola Saraki, Alhaji shitu Ubali wadda ya sami kuri’u dubu 103,039.
Haka kuma shima da yake sanarda sakamakon zaben na mazabar Jigawa ta tsakiya Farfessa Adamu Usman Izge yabayyana Alhaji sabo Muhammad nakudu na jam’iyyar APC ya sami kuri’u dubu 224,543 Wadda ya kada abokin takararsa na jam’iyyar PDP Alhaji Mustapha Sule Lamido wadda ya sami kuri’u dubu143,611.
Sannan matakin ‘yan majalisun tarayya a jihar kuma, a mazabar dan majalisar tarayyamai wakiltar Jahun/Miga
Alhaji Saidu Yusif Miga na jam’iyyar APC ya sami kuri’u dubu 55,241 wadda ya kayarda abokin takararsa na jam’iyyar PDP Dakta Tafida Abubakar wadda ya sami kuri’u 28,707.
Sai kuma mazabar Hadejia /Auyo/ Kafin Hausa yadda Alhaji Ibrahim Usman Kamfani na jam’iyyar APC ya sami kuri’u dubu 70,388 yadda ya kayarda abokin takararsa na jam’iyyar PDP Alhaji Jibrin Yusif Babangida of PDP scored 34,143 botes
Sannan a mazabar majalisar tarayya ta Mallam Madori/Kaugama Alhaji Abubakar Makki Yalleman na jam’iyyar APC ya sami kuru’u dubu 47,125 wadda ya kayarda abokin karawarsa na jam’iyyar PDP
Alhaji Yusif Sale Dunari wadda ya sami kuri’u dubu 24,802.
A mazabar Gagarawa/ Gumel/ Maigatari/ Suletankarkar yadda Alhaji Nazifi Sani na jam’iyyar APC ya yi nasara da kuri’u dubu 75, 975 kan abokin karawarsa na jam’iyyar PDP Alhaji Nasiru Muhamamd sparrow wadda ya sami kuri’u 38, 881.
Haka zalika a mazabar Kirikasamma/Birniwa/Guri Dakta Abubakar Hassan Fulata na jam’iyyar APC ya lashe zaben da kuri’u dubu 63,884 kan abokin karawarsa na jam’iyyar PDP Alhaji Abba Daguro wadda ya sami kuri’u dubu 25,447 da kuma Alhaji Abba Anas Adamu na jam’iyyar SDP wadda ya sami kuri’u dubu 5,349.
Sannan kuma sai mazabar Kazaure/Roni /Gwiwa/Yankwashi yadda Alhaji
Muhammad Gudaji Kazaure jam’iyyar APC ya yi nasara da kuri’u dubu 69,288 kan abokin karawarsa na jam’iyyar PDP Alhaji
Aminu Aminu wadda ya sami kur’u dubu18,953.
A mazabar wakilin tarayya ta Taura /Ringim kuwa, Alhaji Ado Sani Kiri na jam’iyyar APC yayi nasara da kuri’u dubu 77,889 yadda ya kada abokin karawarsa na jam’iyyar PDP Alhaji Gambo Gujungu wadda ya sami kuri’u 36,043.
Haka zalika a mazabar majalisar Birinin kudu /Buji Alhaji Magaji Dau Aliyu na jam’iyyar APC wadda ya sami kuri’u dubu 62,001 kan abokin karawarsa na jam’iyyar PDP Alhaji Ali Tukur Gantsa wadda ya sami kuri’u dubu 38,963.
A mazabar Babura /Garki kuwa, Alhaji
Muhammad Adamu fagen Gawo na jam’iyyar APC ya yi nasara da kuri’u dubu 62,452 yadda ya kada abokan karawarsa na jam’iyyar PDP Alhaji Nasiru Garba Dantiye wadda ya sami kuri’u dubu 24,554 yadda shi kuma Barista Kaloma Dahiru Mustapha na jam’iyyar SDP ya sami kuri’u dubu 13,21.
Haka kuma a mazabar majalisar wakilan tarayya ta Dutse /Kiyawa Alhaji
Ibrahim Abdullahi Madobi na jam’iyyar APC ya yi nasara da kuri’u dubu 66,428 kan abokin karawarsa na jam’iyyar PDP Alhaji Aminu Wada na jam’iyyar PDP wadda ya sami kuri’u dubu 37,008.
Sai kuma mazabar majalisar wakilan tarayya ta Gwaram yadda Alhaji Iguda Hassan Kila na jam’iyyar APC ya yi nasara da kuri’u dubu 46,294 kuma ya kada abokin karawarsa na jam’iyyar PDP Alhaji Hannafi Yakubu wadda ya sami kuri’u dubu 24,147.
Shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC ya baiwa abokin karawarsa Alhaji Atiku Abubakar ratar kuri’u dubu 505,440 a jihar Jigawa.
Wannan ya biyo bayan kammala harhada sakamakon zaben shugaban kasa wadda aka guda ranar Asabar da ta gabata a kananan hukumomi 27 dake fadin jihar ta Jigawa.
Sakamakon wadda ya bayyana cewa, shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC ya sami zunzurutun kuri’u har dubu 794,737 yadda shi kuma Alhaji Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ya sami kuri’u dubu 289,297 a jihar.Sakamakon zabukan da aka gudanar ranar Asabar da ta gabata, jam’iyya mai mulki ta APC a jihar Jigawa ta yi nasarar lashe kujerun sanatoci uku da ‘yan majalisun tarayya 11 dake fadin jihar.
Da yake sanarda sakamakon,zaban sanata a mazabar Jigawa ta Arewa maso yamma farfessa Usman Haruna ya ce, Alhaji Abdullahi Dalladi Sankara na jam’iyyar APC ya sami kuri’u dubu 286,655 wadda ya kada abokin karawarsa na jam’iyyar na jam’iyyar PDP Alhaji Nasiru Umar Roni wadda ya sami kuri’u dubu 120,314.
Sai kuma mazabar sanata mai wakiltar Jigawa ta arewa maso gabas wadda farfessa Ahmad Baita Garko,ya bayyana cewa, Barrista Ibrahim Hassan Hadeja ya sami kuri’u dubu 184,185 wadda ya kada abokin takararsa na jam’iyyar PDP kuma hadimi ga Bukola Saraki, Alhaji shitu Ubali wadda ya sami kuri’u dubu 103,039.
Haka kuma shima da yake sanarda sakamakon zaben na mazabar Jigawa ta tsakiya Farfessa Adamu Usman Izge yabayyana Alhaji sabo Muhammad nakudu na jam’iyyar APC ya sami kuri’u dubu 224,543 Wadda ya kada abokin takararsa na jam’iyyar PDP Alhaji Mustapha Sule Lamido wadda ya sami kuri’u dubu143,611.
Sannan matakin ‘yan majalisun tarayya a jihar kuma, a mazabar dan majalisar tarayyamai wakiltar Jahun/Miga
Alhaji Saidu Yusif Miga na jam’iyyar APC ya sami kuri’u dubu 55,241 wadda ya kayarda abokin takararsa na jam’iyyar PDP Dakta Tafida Abubakar wadda ya sami kuri’u 28,707.
Sai kuma mazabar Hadejia /Auyo/ Kafin Hausa yadda Alhaji Ibrahim Usman Kamfani na jam’iyyar APC ya sami kuri’u dubu 70,388 yadda ya kayarda abokin takararsa na jam’iyyar PDP Alhaji Jibrin Yusif Babangida of PDP scored 34,143 botes
Sannan a mazabar majalisar tarayya ta Mallam Madori/Kaugama Alhaji Abubakar Makki Yalleman na jam’iyyar APC ya sami kuru’u dubu 47,125 wadda ya kayarda abokin karawarsa na jam’iyyar PDP
Alhaji Yusif Sale Dunari wadda ya sami kuri’u dubu 24,802.
A mazabar Gagarawa/ Gumel/ Maigatari/ Suletankarkar yadda Alhaji Nazifi Sani na jam’iyyar APC ya yi nasara da kuri’u dubu 75, 975 kan abokin karawarsa na jam’iyyar PDP Alhaji Nasiru Muhamamd sparrow wadda ya sami kuri’u 38, 881.
Haka zalika a mazabar Kirikasamma/Birniwa/Guri Dakta Abubakar Hassan Fulata na jam’iyyar APC ya lashe zaben da kuri’u dubu 63,884 kan abokin karawarsa na jam’iyyar PDP Alhaji Abba Daguro wadda ya sami kuri’u dubu 25,447 da kuma Alhaji Abba Anas Adamu na jam’iyyar SDP wadda ya sami kuri’u dubu 5,349.
Sannan kuma sai mazabar Kazaure/Roni /Gwiwa/Yankwashi yadda Alhaji
Muhammad Gudaji Kazaure jam’iyyar APC ya yi nasara da kuri’u dubu 69,288 kan abokin karawarsa na jam’iyyar PDP Alhaji
Aminu Aminu wadda ya sami kur’u dubu18,953.
A mazabar wakilin tarayya ta Taura /Ringim kuwa, Alhaji Ado Sani Kiri na jam’iyyar APC yayi nasara da kuri’u dubu 77,889 yadda ya kada abokin karawarsa na jam’iyyar PDP Alhaji Gambo Gujungu wadda ya sami kuri’u 36,043.
Haka zalika a mazabar majalisar Birinin kudu /Buji Alhaji Magaji Dau Aliyu na jam’iyyar APC wadda ya sami kuri’u dubu 62,001 kan abokin karawarsa na jam’iyyar PDP Alhaji Ali Tukur Gantsa wadda ya sami kuri’u dubu 38,963.
A mazabar Babura /Garki kuwa, Alhaji
Muhammad Adamu fagen Gawo na jam’iyyar APC ya yi nasara da kuri’u dubu 62,452 yadda ya kada abokan karawarsa na jam’iyyar PDP Alhaji Nasiru Garba Dantiye wadda ya sami kuri’u dubu 24,554 yadda shi kuma Barista Kaloma Dahiru Mustapha na jam’iyyar SDP ya sami kuri’u dubu 13,21.
Haka kuma a mazabar majalisar wakilan tarayya ta Dutse /Kiyawa Alhaji
Ibrahim Abdullahi Madobi na jam’iyyar APC ya yi nasara da kuri’u dubu 66,428 kan abokin karawarsa na jam’iyyar PDP Alhaji Aminu Wada na jam’iyyar PDP wadda ya sami kuri’u dubu 37,008.
Sai kuma mazabar majalisar wakilan tarayya ta Gwaram yadda Alhaji Iguda Hassan Kila na jam’iyyar APC ya yi nasara da kuri’u dubu 46,294 kuma ya kada abokin karawarsa na jam’iyyar PDP Alhaji Hannafi Yakubu wadda ya sami kuri’u dubu 24,147.
Shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC ya baiwa abokin karawarsa Alhaji Atiku Abubakar ratar kuri’u dubu 505,440 a jihar Jigawa.
Wannan ya biyo bayan kammala harhada sakamakon zaben shugaban kasa wadda aka guda ranar Asabar da ta gabata a kananan hukumomi 27 dake fadin jihar ta Jigawa.
Sakamakon wadda ya bayyana cewa, shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC ya sami zunzurutun kuri’u har dubu 794,737 yadda shi kuma Alhaji Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ya sami kuri’u dubu 289,297 a jihar.

Exit mobile version