Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Jam’iyyar PDP Ta Koka Kan Kame Wadansu Jigoginta A Jihar Kaduna

by
3 years ago
in LABARAI
2 min read
PDP
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Babbar jam’iyyar adawar siyasa ta PDP a jihar Kaduna, ta koka da kama wadansu manyan ‘ya’yan jam’iyyar da hukumar tsaro ta farin kaya ta yi saboda wasu kalamai da suka yi da ake zargin za su iya ta da fitina a ranar zabe..

Shugaban jam’iyyar ta PDP a jihar Kaduna, Mr. Felix Hassan Hyat, ya fadawa taron manema labarai cewa, an kama jigajigan jam’iyyar a jihar tare da hadin bakin jam’iyya mai mulki ta APC, inda aka tafi da su Abuja. Ya kuma kara da cewa suna zargin za a yi amfani da sojoji da kuma ‘yan kato da gora domin a haddasa rigima saboda mutane su ji tsoro su ki fitowa ka da kuri’a, yana mai cewa, wadannan ba hanyoyin dimokradiyya ba ce.

Amma a nata bangaren jam’iyya mai mulki ta APC a jihar, ta mayar da martani ta hannun mataimakin mai magana da yawun jam’iyyar APC, Alhaji Salisu Tanko Solo, wanda ya ce, shugaban jam’iyyar PDP na jihar ya kasa fadawa jama’a dalilin da ya sa aka kama su. Inda ya kara da cewa ko shi ya yi irin wadannan kalaman batanci to yana gayyatar jami’an tsaro su kama shi, saboda kalaman da su ka yi. hankali ba zai dauka ba.

Labarai Masu Nasaba

’Yan Bindigar Da Suka Sace Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Nasarawa Sun Sako Shi

Wani Bene Ya Kuma Ruftawa Ya Danne Mutane A Legas

 

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Zabe:  Rundunar ‘Yan Sanda Ta Yi Gargadi Kan Furta Kalaman Batanci

Next Post

Zabe: Hukumar NYSC Ta Gargadi ‘Yan Siyasa Da Su Guji Duk Abun Da Zai Jefa ‘Yan Hidimar Kasa Cikin Hatsari  

Labarai Masu Nasaba

’Yan Bindigar Da Suka Sace Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Nasarawa Sun Sako Shi

’Yan Bindigar Da Suka Sace Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Nasarawa Sun Sako Shi

by Leadership Hausa
53 mins ago
0

...

Wani Bene Ya Kuma Ruftawa Ya Danne Mutane A Legas

Wani Bene Ya Kuma Ruftawa Ya Danne Mutane A Legas

by Leadership Hausa
1 hour ago
0

...

 ‘Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutum 360 Da Sace 1,389 Cikin Watanni 3 A Kaduna

 ‘Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutum 360 Da Sace 1,389 Cikin Watanni 3 A Kaduna

by Muhammad Bashir
2 hours ago
0

...

An Sace Shugaban Karamar Hukumar Nasarawa Tare Da Kashe Dogarinsa

An Sace Shugaban Karamar Hukumar Nasarawa Tare Da Kashe Dogarinsa

by Abubakar Abba
12 hours ago
0

...

Next Post
INEC Za Ta Dauki Ma’aikatan Wucin-gadi 14,000 A Jihar Gwambe

Zabe: Hukumar NYSC Ta Gargadi ‘Yan Siyasa Da Su Guji Duk Abun Da Zai Jefa ‘Yan Hidimar Kasa Cikin Hatsari  

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: