CRI Hausa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

Jarin Da Sin Ta Zuba Kai Tsaye A Ketare A Shekarar 2020 Ya Karu Da 3.3%

by CRI Hausa
January 22, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Jarin Da Sin Ta Zuba Kai Tsaye A Ketare A Shekarar 2020 Ya Karu Da 3.3%
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Kididdigar da ma’aikatar kasuwanci ta kasar Sin da hukumar kula da musayar kudade ta kasar Sin suka fitar ta nuna cewa, a shekarar 2020, jarin da kasar Sin ta zuba kai tsaye a kasashen ketare ya kai dallar Amurka biliyan 132.94, adadin da ya karu da 3.3%. Kana jarin da kasar ta zuba a fannonin da ba su shafi sha’anin kudi ba, ya kai dallar Amurka biliyan 110.15. Hadin gwiwar Sin da kasashen ketare a fannin zuba jari tana bunkasa yadda ya kamata. Haka kuma jarin da kasar Sin take zubawa a kasashen ketare yana karuwa sosai.

A sa’I daya kuma, sana’ar hayar ma’aikata don su samar da hidima tana bunkasa cikin yanayi mai kyau, inda jimlar kudin da aka samar a fannin hayar ma’aikata daga kasar Sin don su samar da hidima ta zarce dallar Amurka biliyan dari.
Kakakin ma’aikatar harkokin kasuwancin kasar Sin Gao Feng ya bayyana cewa, kasar Sin ta inganta harkokin zuba jari da hadin gwiwa da kasashen dake cikin shawarar “Ziri daya da hanya daya” kamar yadda ake fata a shekarar 2020.
An kuma gabatar da bayanai kan yanayin sana’ar hayar ma’aikata don su samar da hidima na shekarar 2020. Inda a wannan shekara, Sin ta kara samun karbuwa a kasuwannnin kasa da kasa ta fuskar wannan aiki, jimlar kudi da aka samar a wannan fanni, ta zarce dallar Amurka biliyan dari, lamarin da ya sa, adadin hidimar da Sin take sayarwa a ketare ya karu da 3.8%. (Mai Fassarawa: Maryam Yang)

samndaads
SendShareTweetShare
Previous Post

Xi Ya Jaddada Muhimmancin Aiki Da Dokokin Jam’iyya A Lokacin Aiwatar Da Ajandar Raya Kasa Ta Shekaru 5 Karo Na 14

Next Post

Sanya Takunkumi Kan Pompeo Da Sauran Wasu Amurkawa 27 Abu Ne Da Ya Dace

RelatedPosts

A Shirye Sin Take Ta Karfafa Musayar Tattalin Arziki Da Cinikayya Da Amurka

A Shirye Sin Take Ta Karfafa Musayar Tattalin Arziki Da Cinikayya Da Amurka

by CRI Hausa
4 hours ago
0

Daga CRI Hausa Ministan cinikayya na kasar Sin, Wang Wentao...

Bukatar Ma je Hajji Sallah

Bukatar Ma je Hajji Sallah

by CRI Hausa
4 hours ago
0

Daga CRI Hausa Da alamun har yanzu wasu kasashen yamma,...

Sin Tana Adawa Da Yadda Birtaniya Ta Yi Amfani Da Dandalin UNHRC Domin Shafa Mata Bakin Fenti

Sin Tana Adawa Da Yadda Birtaniya Ta Yi Amfani Da Dandalin UNHRC Domin Shafa Mata Bakin Fenti

by CRI Hausa
4 hours ago
0

Daga CRI Hausa Yau Laraba yayin taron ganawa da manema...

Next Post
Sanya Takunkumi Kan Pompeo Da Sauran Wasu Amurkawa 27 Abu Ne Da Ya Dace

Sanya Takunkumi Kan Pompeo Da Sauran Wasu Amurkawa 27 Abu Ne Da Ya Dace

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version