Jonathan Ya Ziyarci Buhari A Fadar Shugaban Kasa

Daga Sulaiman Ibrahim

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ayau Jumu’a ya amshi bakuncin tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan.


Janathan ya ziyarci Shugaba Buhari a fadarsa dake Abuja don bashi Bayanin rikicin shugabancin dake wakana a kasar Mali.


In ba a manta ba, tsohon shugaban ya jagoranci tawagar ECOWAS zuwa kasar ta Mali, Bamako a ranar Talatan da tagabata don sulhu a tsakanin gwamnatocin.

Exit mobile version