Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
ADVERTISEMENT
Home DAGA BIRNIN SIN

Kalubalen Yaki Da Ta’addanci A Xinjiang

by Sulaiman Ibrahim
April 2, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Kalubalen Yaki Da Ta’addanci A Xinjiang
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Daga CRI Hausa

Yankin Xinjiang dake yammacin kasar Sin, ya zama daya daga cikin hanyoyin cinikayya na farko kuma mafi muhimmanci ga duniya, wadda ake kira da Hanyar Siliki, da ta hada tsohuwar kasar Sin da yammacin duniya.
Sai dai yankin bai kasance mai kwanciyar hankali ba. Daga shekarar 1990 zuwa 2016, ya yi fama da dubban hare-haren ta’addancin da suka yi sanadin mutuwar mutane da dama, da daruruwan jami’an tsaro. Nau’ikan hare-haren da aka kai yankin, sun jefa tsoro da fargaba a zukatan jama’a. Yawan asarar da aka yi a yankin ba zai kimantu ba, yayin da kwanciyar hankali ya yi masa karanci. Sai dai duk da haka, hukumomi sun dage wajen kokarin dawo da zaman lafiya a wannan yanki.
Cikin shirye-shiryen bidiyo na farko guda 3 da gidan talabijin na CGTN ya gabatar dangane da yaki da ta’addanci a Xinjiang, an gabatar da wasu hotunan bidiyo masu tayar da hankali da ba a taba gani ba, wadanda suka auku a Xinjiang, tare da nuna juriya irinta al’ummar yankin.
Shiri na 4 kuma mai taken “”The war in the shadows: Challenges of fighting terrorism in Xinjiang” da za a nuna a yau a sahfin Intanet ya bayyana tunanin masu tsattsauran ra’ayi da kalubalen da kokarin kasar Sin ke fuskanta na dakile ta’addanci a ciki da wajen Xinjiang. (Fa’iza Mustapha)

SendShareTweetShare
Previous Post

Kasashen Yammacin Duniya Sun Kau Da Kai Daga Cocoa Da Suke Samu A Yammacin Afirka

Next Post

Kasar Sin Na Adawa Da Fakewa Da ‘Yancin Yada Labarai Wajen Yada Labaran Karya Da Nufin Bata Mata Suna

RelatedPosts

Musulmai A Kashgar Na Xinjiang Sun Yi Sallar Juma’a Ta Farko A Watan Azumi

Musulmai A Kashgar Na Xinjiang Sun Yi Sallar Juma’a Ta Farko A Watan Azumi

by Sulaiman Ibrahim
1 hour ago
0

CRI Hausa Jiya Jumma’a 16 ga wata, musulmai a birnin...

Masanin Amurka Ya Soki BBC Saboda Ya Zargi Sin Yayin Zantawa

Masanin Amurka Ya Soki BBC Saboda Ya Zargi Sin Yayin Zantawa

by Sulaiman Ibrahim
2 hours ago
0

Daga CRI Hausa Shahararren masanin tattalin arziki na Amurka, Jeffrey...

Tattalin Azrkin Sin Ya Karu A Rubu’in Farko Na Bana

Tattalin Azrkin Sin Ya Karu A Rubu’in Farko Na Bana

by Sulaiman Ibrahim
2 hours ago
0

Daga CRI Hausa Alkaluman tattalin arziki na GDP na kasar...

Next Post
Kasar Sin Na Adawa Da Fakewa Da ‘Yancin Yada Labarai Wajen Yada Labaran Karya Da Nufin Bata Mata Suna

Kasar Sin Na Adawa Da Fakewa Da ‘Yancin Yada Labarai Wajen Yada Labaran Karya Da Nufin Bata Mata Suna

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version