CRI Hausa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

Kamfanonin Samar Da Riga-kafin COVID-19 Guda 7 Na Kasar Sin Sun Shiga Zagaye Na Uku Na Gwajin Alluran

by CRI Hausa
January 31, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Kamfanonin Samar Da Riga-kafin COVID-19 Guda 7 Na Kasar Sin Sun Shiga Zagaye Na Uku Na Gwajin Alluran
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Jimillar kamfanonin kasar Sin bakwai dake samar da riga-kafin annobar COVID-19 sun shiga zagaye na uku na gwajin alluran riga-kafin, kamar yadda jami’in ma’aikatar kimiyya da fasaha na kasar MOST ya bayyana.

Kawo yanzu, kasar Sin tana da kamfanoni 16 dake aikin samar da riga-kafin annobar COVID-19 inda suke ci gaba da gudanar da gwajin alluran, Wu Yuanbin, darakta janar na ma’aikatar bunkasa kimiyya da fasaha na kasar ne ya bayyana hakan a wani taron da aka gudanar a kwanan nan game da bincike dake shafar gwaje-gwajen jini.
Riga-kafin wanda ba a kai ga kammala shi ba, wanda cibiyar nazarin tsirrai ta Beijing ke shirin samarwa, yana karkashin babban kamfanin kimiyya na kasar Sin CNBG, dake hadin gwiwa da kamfanin hada magunguna na Sinopharm na kasar, wanda shi ne na farko da ya samu izinin shiga kasuwanni daga hukumar kula da magunguna ta kasar Sin a watan da ya gabata.
Sakamakon gwajin a zagaye na uku ya nuna cewa ingancin riga-kafin na COVID-19 ya kai kashi 79.34 bisa 100. (Ahmad Fagam)

SendShareTweetShare
Previous Post

Adadin Matafiya Ta Jiragen Kasa A Bikin Sabuwar Shekarar Sinawa Ya Ragu Sakamakon Matakan Yaki Da Annoba

Next Post

Ingantaccen Tsarin Sufuri Na Baiwa Sinawa Damar Sake Saduwa Da Danginsu Lafiya

RelatedPosts

Muradun Raya Kasar Sin Sun Baiwa Duniya Tabbacin Bunkasuwa

Muradun Raya Kasar Sin Sun Baiwa Duniya Tabbacin Bunkasuwa

by CRI Hausa
23 hours ago
0

Daga CRI Hausa A yau Juma’a ne aka bude taron...

An Gudanar Da Taruka Biyu Na Bana A Wani Muhimmin Lokaci

An Gudanar Da Taruka Biyu Na Bana A Wani Muhimmin Lokaci

by CRI Hausa
23 hours ago
0

Daga CRI Hausa A wannan shekara ce, Jam’iyyar Kwaminis ta...

Li Keqiang: Karuwar GDPn Sin Zai Iya Zarce Kashi 6% a 2021

Li Keqiang: Karuwar GDPn Sin Zai Iya Zarce Kashi 6% a 2021

by CRI Hausa
23 hours ago
0

Daga CRI Hausa Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya gabatar...

Next Post
Ingantaccen Tsarin Sufuri Na Baiwa Sinawa Damar Sake Saduwa Da Danginsu Lafiya

Ingantaccen Tsarin Sufuri Na Baiwa Sinawa Damar Sake Saduwa Da Danginsu Lafiya

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version