Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Kanjamau: Gwamnatin Amurka Ta Sake Taimakon Nijeriya Da Dala Milyan 75

by
3 years ago
in LABARAI
1 min read
Shugaban Kasar Amurka Ya Yi Kira Da Nijeriya Ta Kara Kaimi Wajen Yaki Da  AIDS
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Labarai Masu Nasaba

‘Yan Arewa Masu Kai Abinci Yankin Inyamurai Su Dakatar Saboda Kisa –Matasan Arewa A Kudu

EFCC Ta Bankado Gidaje 17 A Nijeriya Da Kasashen Waje Na Akanta Janar

Gwamnatin Amurka ta bayyana aniyarta da matakin sake tallafawa Nijeriya da kudade har Dala miliyan 75 don yaKi da cuta mai karya garkuwar jiki ta HIV/Aids, wacce a ka fi sani da Kanjamau. Wannan kuma a dai dai lokacin da masu fama da cutar ke ci gaba da barazanar yadata matuKar hukumomi suka kasa samar masu da magungunan rage radadin kaifinta.
Cikin sanarwar da sashen samar da agajin gaggawa na cutar ta HIV Aids na fadar shugaban Kasar Amurka PEPFAR ta fitar a jiya Talata, ya bayyana cewar Kasar za ta Karawa Nijeriyar agajin dala miliyan 75 don dakushe yadda irta cutar take Kara Karfi .
Kamar dai yadda  jakadan Amurkan a Nijeriya Stuart Symington kudaden dala miliyan 75 Kari ne kan tallafin Kasar ga Nijeriya don samar da magungunan rage kaifin cutar ta HIV Aids, dai dai lokacin da Nijeriyar ke fuskantar bore daga masu eauke da cutar sakamakon Karancin magungunan ta.
Mr Stuart Symington ya ce Amurka za ta ci gaba da taimakawa Nijeriyar ta hanyar samar mata da kudaden magungunan rage kaifin cutar don rage radadi ga wadanda suke fama da cutar ta HIb Aids mai karya garkuwar jiki.
Matakin na Amurka dai na zuwa a dai dai lokacin da  al’umma wadanda yawansu mata ne  da Kananan yara da ke dauke da cutar ta HIb Aids ke barazana ga gwamnati Nijeriyar sakamakon Karanci baya ga tsadar magungunan rage kaifin cutar, inda ko a watannin da suka gabata , matan banza da suka kamu da cutar sun sha alwashin ci gaba da yada ta matuKar ba a samar da magungunan rage kaifin cutar a sauKaKe ba.

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Shayarwar Shekaru Biyu Daidai Ne – Dakta Bessie

Next Post

Yadda Sabon Galadiman Katsina Ya Yi Hawan Daushe A Malumfashi

Labarai Masu Nasaba

‘Yan Arewa Masu Kai Abinci Yankin Inyamurai Su Dakatar Saboda Kisa –Matasan Arewa A Kudu

‘Yan Arewa Masu Kai Abinci Yankin Inyamurai Su Dakatar Saboda Kisa –Matasan Arewa A Kudu

by
5 hours ago
0

...

EFCC Ta Bankado Gidaje 17 A Nijeriya Da Kasashen Waje Na Akanta Janar

EFCC Ta Bankado Gidaje 17 A Nijeriya Da Kasashen Waje Na Akanta Janar

by
17 hours ago
0

...

Ana Kokarin Siffanta Kungiyar Dattawan Arewa A Matsayin Mai Zuga ‘Yan Tawaye A Nijeriya – Dr. Hakeem

Ana Kokarin Siffanta Kungiyar Dattawan Arewa A Matsayin Mai Zuga ‘Yan Tawaye A Nijeriya – Dr. Hakeem

by Abdulrazaq Yahuza Jere
1 day ago
0

...

Masarautar Zazzau Ta Mayar Da Martani Kan Zargin Jama’atu Na Kai Karar Sarkinta

Masarautar Zazzau Ta Mayar Da Martani Kan Zargin Jama’atu Na Kai Karar Sarkinta

by Abubakar Abba
2 days ago
0

...

Next Post
Yadda Sabon Galadiman Katsina Ya Yi Hawan Daushe A Malumfashi

Yadda Sabon Galadiman Katsina Ya Yi Hawan Daushe A Malumfashi

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: