Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
ADVERTISEMENT
Home DAGA BIRNIN SIN

Kara Raya Kasuwar Kasar Sin Zai Kara Samar Da Damammaki Ga Duniya

by Sulaiman Ibrahim
March 9, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
2 min read
Kara Raya Kasuwar Kasar Sin Zai Kara Samar Da Damammaki Ga Duniya
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Daga CRI Hausa

Tun daga watan Mayun bara har zuwa yanzu, shugabannin kasar Sin sun sha jaddada cewa, idan aka mayar da hankali kan raya tattalin ariki a cikin gida, za a iya hade kasuwar cikin gida da ta ketare domin samun ci gaba mai karfi da dorewa. Ana kara tattaunawa kan wannan batu a yayin muhimman taruka biyu na bana dake gudana a halin yanzu,.
Amma har yanzu akwai damuwar dake nuna cewa, shin kasar Sin za ta ci gaba da tsayawa kan bude kofarta ga kasashen waje ko a’a, shin raya kasuwar cikin gida zai haifar da matsin lamba ga masu zuba jarin waje ko a’a? Bayyana irin wannan damuwa na nufin akwai rashin fahimta game da wannan manufa.
A cikin rahoton aikin gwamnatin da firaministan kasar Sin Li Keqiang ya gabatar, an sake jaddada muhimmiyar manufar habaka bukatun cikin gida. Hakan na nufin cewa, kasar Sin za ta kara raya kasuwar cikin gida, da kara samar da wata kasuwar kasa da kasa ga duk duniya.
Abun lura a nan shi ne, babu sabani a tsakanin raya kasuwar cikin gida da fadada bude kofa ga kasashen waje da kasar Sin take yi. Maimakon haka, suna taimakawa juna ne. A shekaru sama da 40 da suka gabata, kasar Sin ta ci gajiya sosai daga manufar yin kwaskwarima a gida da bude kofa ga kasashen waje, inda ta fahimci cewa, idan ana son samar da ci gaba mai inganci, ya zama dole a kara bude kofa ga kasashen ketare, da habaka dangantaka da mu’amalar tattalin arziki tare da sauran kasashe.
A wajen tarukan biyu da ake gudanarwa a halin yanzu, a cikin rahoton aikin gwamnati gami da shirin shekaru biyar-biyar na bunkasa tattalin arziki da zamantakewar kasar Sin na 14, gami da burin da ake fatan cimmawa nan da shekarar 2035, kalmomin “bude kofa” sun bayyana sau da dama. Kasar Sin tana bude kofarta har ma za ta ci gaba da bude kofarta ga kasashen waje, kuma ba za ta daina ba har abada.(Mai Fassara: Murtala Zhang)

SendShareTweetShare
Previous Post

Sanannun Mutane Daga Bangarori Daban-Daban Na Kasa Da Kasa Sun Bayyana Adawarsu Ga Haramcin Da Aka Sanyawa CGTN

Next Post

NIS Ta Kaddamar Da Fasfo Na Wuccin Gadi Ga ‘Yan Nijeriya Mazauna Waje

RelatedPosts

Bai Kamata A Fake Da Batun Tinkarar Sauyin Yanayi Don Neman Cimma Muradun Siyasa Ba

Bai Kamata A Fake Da Batun Tinkarar Sauyin Yanayi Don Neman Cimma Muradun Siyasa Ba

by Sulaiman Ibrahim
5 hours ago
0

Daga CRI Hausa Kwanan nan ne a wajen taron kolin...

Jami’in MDD A Sin: Na Ganewa Idona Yadda Kasar Sin Ta Kawo Sauyi Ga Nahiyar Afirka

Jami’in MDD A Sin: Na Ganewa Idona Yadda Kasar Sin Ta Kawo Sauyi Ga Nahiyar Afirka

by Sulaiman Ibrahim
5 hours ago
0

Daga CRI Hausa Yau Lahadi, babban jami’in Majalisar Dinkin Duniya...

Sanawar Amurka Kan Yankin Hong Kong Za Ta Taimakawa Masu Barna Wajen Kara Aikata Laifuka

Sanawar Amurka Kan Yankin Hong Kong Za Ta Taimakawa Masu Barna Wajen Kara Aikata Laifuka

by Sulaiman Ibrahim
5 hours ago
0

Daga CRI Hausa Kwanan nan ne Amurka ta fitar da...

Next Post
NIS Ta Kaddamar Da Fasfo Na Wuccin Gadi Ga ‘Yan Nijeriya Mazauna Waje

NIS Ta Kaddamar Da Fasfo Na Wuccin Gadi Ga 'Yan Nijeriya Mazauna Waje

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version