Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home LABARAI

Karamar Hukumar Gumi Na Yunkurin Magance Ambaliyar Ruwa

by Tayo Adelaja
September 11, 2017
in LABARAI
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Daga Hussaini Ibrahim, Zamfara

Sabon shugaban Karamar hukumar Gumi a Jihar Zamfara Alhaji Sa’idu Daki-Takwas ya bayyana cewa, Majalisarsa na kokarin magance matsalar ambaliyar ruwa da ke addabar karamar hukumar, ya bayyana haka ne a lokacin ziyara da Kungiyar ‘yan Jarida ta jihar Zamfara keyi a fadin Kananan hukumomi don duba ayyukansu.

samndaads

Alhaji Sa’idu Daki-Takwas ya bayyana cewa, ‘Majalisarsa ta dukufa wajen ganin an yashe hanyoyin ruwa da kwalbatoci don gudun faruwar ambaliyar ruwa a damunar bana, Haka kuma Majalisar ta dukufa wajen ayyukan more rayuwa musamman bangaren noma daLafiya da Ilimin da dai Sauran su.

Yanzu haka, akwai ayyukan da mukeyi, na hadaka tsakaninmu da gwamnatin jiha, musamman na tituna, inda muka Samar da titi mai tsawon kilomita 24,a fadin Karamar hukumar Gumi.  Haka kuma, Gwamna Abdul’aziz Yari ya gina mana makarantar kurame wadda Mataimakin Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbanjo ya bude kwanakin baya.

SendShareTweetShare
Previous Post

An Kaddamar Da Hedikwatar ‘Yan Sanda A Garin Lafiya

Next Post

APC Ba Ta Da Dan Takarar Da Ya Wuce Buhari A 2019 —Sarkin Yaki

RelatedPosts

Tambuwal Ya Kafa Kwamitin Binciken Gobarar Kasuwar Sakkwato

by Sulaiman Ibrahim
1 hour ago
0

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya kafa kwamitin musamman domin gano...

Gobarar Kasuwar Sakkwato: Gwamna Wike Ya Bada Tallafin Naira Miliyan 500

Gobarar Kasuwar Sakkwato: Gwamna Wike Ya Bada Tallafin Naira Miliyan 500

by Muhammad
1 hour ago
0

Daga, Sharfaddeen Sidi Umar, A bisa ga konewar Babbar Kasuwar...

Gombe

Gwamnan Gombe Ya Kaddamar Da Majalisun Gudanarwar Jami’ar Jihar Da Kwalejin Jinya

by Sulaiman Ibrahim
1 hour ago
0

Gwamnan jihar Alhaji Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya ya kaddamar da...

Next Post

APC Ba Ta Da Dan Takarar Da Ya Wuce Buhari A 2019 —Sarkin Yaki

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version