Sulaiman Ibrahim">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home LABARAI

Kasar Saudiya Ta Fara Daukar Mata Aikin Soja

by Sulaiman Ibrahim
February 23, 2021
in LABARAI
1 min read
Kasar Saudiya Ta Fara Daukar Mata Aikin Soja
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

A safiyar Lahadi ne ma’aikatar tsaron Saudiya ta bude shafin daukar sojoji aiki ta Intanet, inda ta sanar da cewa kofa a bude ta ke ga matan da ke son shiga aikin na Soja wadanda shekarunsu na haihuwa ya kai 21 zuwa 40.

Sanarwar ta ce dukkanin wadanda za su cike bayanan neman aikin na Soja ba kadai ga Mata ba har da maza, dole sai sun cika sharuddan da aka gindaya na daukar aikin kama daga shekaru har zuwa tsayin Centimita 155 kan kuma dole sai ya zamana basa kowanne irin aiki na gwamnati.

Sauran sharuddan sun hada da cewa dole sai Matan na da shaidar dan kasa ta Saudiya kana ya zamana sun halarci makarantar gaba da sakandire haka zalika dole sai mace na auren dan asalin kasar ta Saudiya.

Sanarwar ta ce guraben aikin Sojin da Matan za su nema ya hada da Sojin kasa da na sama da na masarauta da na ruwa kana Sojin da ke kula da sashen manyan makamai na kasar sai kuma Sojojin da ke kula da sashen lafiya na Sojoji

SendShareTweetShare
Previous Post

Yajin Aikin Adaidaita: Acaba Ta Dawo A Kano

Next Post

Masarautar Gwandu Ta Bada Sanarwar Dakatar Da Wazirin Gwandu

RelatedPosts

Alabi

CP Alabi Ya Zama Sabon Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Bauchi

by Sulaiman Ibrahim
1 second ago
0

Daga Khalid Idris Doya, Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ta...

Aisha

Ranar Mata Ta Duniya: Aisha Buhari Ta Koka Kan Yawaitar Sace Dalibai Da Mata

by Sulaiman Ibrahim
5 mins ago
0

Daga Rabiu Ali Indabawa, Uwargidan Shugaban Nijeriya, Hajiya Aisha Buhari,...

Kwastom

Hukumar Kwastom Ta Gurfana Gaban Kotu Kan Kisan Matashi A Kebbi

by Sulaiman Ibrahim
16 mins ago
0

Daga Umar Faruk, Hukumar Kwaston ta Nijeriya ta gurfana a...

Next Post
Masarautar Gwandu Ta Bada Sanarwar Dakatar Da Wazirin Gwandu

Masarautar Gwandu Ta Bada Sanarwar Dakatar Da Wazirin Gwandu

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version