CRI Hausa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

Kasar Sin Na Kokarin Cika Alkawarinta Kan Alluran Rigakafin COVID-19

by CRI Hausa
December 9, 2020
in DAGA BIRNIN SIN
2 min read
Kasar Sin Na Kokarin Cika Alkawarinta Kan Alluran Rigakafin COVID-19
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

A cewar rahotanni daga kafofin yada labarai na Hadaddiyar daular Larabawa, ma’aikatar lafiya da rigakafin kasar ta sanar a yau Laraba, cewa ta yi rajistar a hukumance da allurar rigakafin COVID-19 da rukunin kamfanin Sinopharm na kasar Sin mai hada magunguna ta samar.
A cikin ‘yan kwanakin da suka gabata, kashi na biyu na allurar rigakafin COVID-19 miliyan 1 daga kasar Sin sun isa Sao Paulo na kasar Brazil, kuma kashin farko na allurar rigakafin COVID-19 miliyan 1 da dubu dari 2 daga kasar Sin ya isa Jakarta, babban birnin kasar Indonesia……
“Za mu cika alkawuranmu na samar da taimako da goyon baya ga sauran kasashe masu tasowa, da kuma kokarin sanya alluran rigakafin kasancewar wani abu da jama’a za su iya amfani da shi, kuma za su iya biyan kudin amfani da shi.” Wannan ne ra’ayin da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana a yayin taron koli na G20 da aka yi kwanan nan.
Yanzu haka, tare da kyakkyawan ci gaban da kasar Sin ke kara samu game da nazari da habaka alluran rigakafin, wannan hangen nesa na kasar Sin yana kusan zama gaskiya.
Amma, ko yaushe akwai wasu ‘yan siyasa da kafofin watsa labaru na yammacin duniya, wadanda ba sa iya ganin ci gaba da kasar Sin ke samu a fannin alluran rigakafin, da kuma gudummawar da kasar ta bayar ga duniya, suna ta bata sunan kasar Sin, kana suna yada jita-jitar cewa kamar “Kasar Sin na mayar da allurar rigakafin a matsayin kayan aikin siyasa”, da “satar fasahohin kasashen yamma na nazari da habaka alluran” da dai makamancinsu.
Ga misalin, a yayin da allurar rigakafin kasar Sin ta isa kasar Indonesiya, jaridar Financial Times ta kasar Burtaniya, ta yi karya a wani rahotonta cewa, wai “akwai hadari idan an yi amfani da allurar rigakafin kasar Sin, saboda an sanya dalilan siyasa a ciki.”
Kamar yadda wasu manazarta suka nuna, ana ta fito da kalaman bata sunan alluran rigakafin kasar Sin ne, sakamakon yunkurin siyasa da ma mallakar kasuwa mai girma ga alluran rigakafin na yammacin duniya. Ga wadancan kasashe masu neman dabarar yaki da annobar, samun alluran rigakafi masu inganci, da amfani, na da mahimmancin gaske, dole ne kuma a bi tsauraran matakan bincike su.
Alluran rigakafin da kasar Sin ta samar sun samu karbuwa daga wasu muhimman kasashe abokantaka, kuma wannan ya mai da martani mai karfi kan wadancan jita-jita. (Bilkisu)

SendShareTweetShare
Previous Post

Masana’antun Shuke-Shuke Na Samar Da Wadata A Garin Gyirong

Next Post

Amurka Za Ta Fuskanci Kiyayya Daga Bangarori Daban Daban Domin Cin Zalin Da Ta Yiwa Kasa Da Kasa A Fannin Siyasa

RelatedPosts

Wane Irin Tsarin Cudanyar Tattalin Arzikin Duniya Ake Bukata?

Wane Irin Tsarin Cudanyar Tattalin Arzikin Duniya Ake Bukata?

by CRI Hausa
17 hours ago
0

A cikin ‘yan watannin da suka gabata, wasu mutane sun...

Xi Ya Saurari Rahoton Aikin Gwamnatin Yankunan Hong Kong Da Macao

Xi Ya Saurari Rahoton Aikin Gwamnatin Yankunan Hong Kong Da Macao

by CRI Hausa
17 hours ago
0

A yau ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya saurari...

Jiangxi: An Taimakawa Mutane Wajen Saukaka Begen Gida Da Suke Yi Ta Kafar Bidiyo Kai Tsaye

Jiangxi: An Taimakawa Mutane Wajen Saukaka Begen Gida Da Suke Yi Ta Kafar Bidiyo Kai Tsaye

by CRI Hausa
17 hours ago
0

A kauyen Huikeng a garin Xinwan na gundumar Xiushui a...

Next Post
Amurka Za Ta Fuskanci Kiyayya Daga Bangarori Daban Daban Domin Cin Zalin Da Ta Yiwa Kasa Da Kasa A Fannin Siyasa

Amurka Za Ta Fuskanci Kiyayya Daga Bangarori Daban Daban Domin Cin Zalin Da Ta Yiwa Kasa Da Kasa A Fannin Siyasa

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version