Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
ADVERTISEMENT
Home DAGA BIRNIN SIN

Kasar Sin Ta Kare Sanarwar Da Ofishin Jakadancin Sin Da Ke Turkiya Ya Wallafa A Shafin Tiwita Game Da Xinjiang

by Sulaiman Ibrahim
April 7, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Kasar Sin Ta Kare Sanarwar Da Ofishin Jakadancin Sin Da Ke Turkiya Ya Wallafa A Shafin Tiwita Game Da Xinjiang
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Daga CRI Hausa

A yau ne, kasar Turkiya ta kira jakadan kasar Sin dake kasar, bayan da ofishin jakadancin Sin da ke Turkiya ya bayyana a shafin Tiwita cewa, yana da “‘yancin mayar da martani” ga shugabannin adawa na Turkiya da suka zargi yadda kasar Sin take kula da musulmin Uygur dake yankin Xinjiang.
Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin, Zhao Lijian, ya kare sanarwar da ofishin jakadancin Sin da ke Turkiya ya wallafa yayin taron manema labaran da aka saba shiryawa. Yana mai cewa, ‘yan siyasar Turkiya, sun yi ta yin maganganu a shafin Tiwita game da ta’addanci, kuma hakan shiga hurumin mulkin kai da cikakkun yankunan kasar Sin ne, kuma matakin ya haifar da ra’ayi na nuna wariya.
Zhao ya bayyana cewa, wannan shi ne karon farko da ofishin jakadancin kasar Sin ya mayar da martani kan irin wannan sanarwa, kuma ya dace kwarai.
Ya ce, kasar Sin tana fatan Turkiya a matsayinta na kasar da ta dade tana fama da ayyukan ta’addanci da ‘yan aware, za ta dauki matakin da ya dace, idan ana maganar matsayin kasar Sin na kare ‘yancin kai da cikakkun yankunanta gami da matakan ta na yaki da ta’addanci da masu tsattsauran ra’ayi.(Ibrahim)

SendShareTweetShare
Previous Post

Kasar Sin Ta Mayarwa Amurka Martani Kan Manyan Laifuka Biyar Na Keta Hakkin Dan Adam Da Take Aikatawa

Next Post

Hungary Ta Samarwa Alluran Riga-Kafin COVID-19 Kirar Kamfanin SINOPHARM Lasisin GMP Na EU

RelatedPosts

Don Me Kasashen Duniya Suka Kara Maida Hankali Kan Dandalin Tattaunawa Na Kasashen Asiya A Bo’ao?

Don Me Kasashen Duniya Suka Kara Maida Hankali Kan Dandalin Tattaunawa Na Kasashen Asiya A Bo’ao?

by Sulaiman Ibrahim
8 hours ago
0

Daga CRI Hausa Bo’ao, wani karamin gari ne dake kudancin...

COVID-19: Annoba Ta Lamuke Amurkawa Sama Da Rabin Miliyan

COVID-19: Annoba Ta Lamuke Amurkawa Sama Da Rabin Miliyan

by Sulaiman Ibrahim
8 hours ago
0

Daga Ahmad Fagam Da alama dai har yanzu ba ta...

Ya Kamata Kasar Amurka Ta Koyi Fasahar Yin Takara Bisa Wani Nagartaccen Yanayi

Ya Kamata Kasar Amurka Ta Koyi Fasahar Yin Takara Bisa Wani Nagartaccen Yanayi

by Sulaiman Ibrahim
8 hours ago
0

Daga CRI Hausa Kwanakin nan, Le Yucheng, mataimakin ministan harkokin...

Next Post
Hungary Ta Samarwa Alluran Riga-Kafin COVID-19 Kirar Kamfanin SINOPHARM Lasisin GMP Na EU

Hungary Ta Samarwa Alluran Riga-Kafin COVID-19 Kirar Kamfanin SINOPHARM Lasisin GMP Na EU

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version