Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Kasar Sin Ta Mikawa Rwanda Aikin Fadada Kwalejin Koyon Sana’o’i Da Ta Samar Da Kudin Gudanar Da Shi

by
6 months ago
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Kasar Sin
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Daga CRI Hausa,

A jiya ne, aka kammala aikin fadada ginin cibiyar nazarin koyon sana’o’i ta kasa (IPRC) da ke Musanze, a lardin arewacin kasar Rwanda, a matsayin tallafi da gwamnatin kasar Sin ta samar mata, bayan fiye da shekaru biyu a kammala shi, aka kuma damkawa gwamnatin kasar.

Karamar minista mai kula da harkokin sadarwa na zamani a ma’aikatar ilmi ta kasar Rwanda Claudette Irere ta bayyana cewa, kasar Rwanda na matukar godiya ga kasar Sin.

Labarai Masu Nasaba

Manyan Jami’an Diflomasiyya Na Kasashen Sin Da Amurka Sun Tattauna Ta Wayar Tarho

Kara Cudanya Maimakon Katse Hulda Mafita Ce Ga Tattalin Arzikin Duniya

Irere ta ce, karamcin da Jamhuriyar Jama’ar kasar Sin ta nuna mana, na ba mu wannan matsayi mai girma, wata alama ce ta kyakkyawar abotakanta tsakanin Rwanda da jama’ar kasar Sin.

Irere ta ce tana da kwarin gwiwar cewa, aikin na daya daga cikin irin nasarorin da za su baiwa Rwanda damar koyi da kasar Sin yadda ya kamata. (Ibrahim)

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Hadin Gwiwar Sin Da Afirka Na Goyon Bayan Yadda Afirka Ke Sauyawa Ga Makamashi Maras Gurbata Muhalli

Next Post

‘Yan Bindiga Sun Sace Ma’aikatan Gona A Kogi

Labarai Masu Nasaba

Manyan Jami’an Diflomasiyya Na Kasashen Sin Da Amurka Sun Tattauna Ta Wayar Tarho

Manyan Jami’an Diflomasiyya Na Kasashen Sin Da Amurka Sun Tattauna Ta Wayar Tarho

by
14 hours ago
0

...

Kara Cudanya Maimakon Katse Hulda Mafita Ce Ga Tattalin Arzikin Duniya

Kara Cudanya Maimakon Katse Hulda Mafita Ce Ga Tattalin Arzikin Duniya

by CMG Hausa
14 hours ago
0

...

Jakadan Sin Ya Yi Kira A Bada Fifiko Wajen Bunkasa Ci Gaban Yankin Sahel

Jakadan Sin Ya Yi Kira A Bada Fifiko Wajen Bunkasa Ci Gaban Yankin Sahel

by Abdulrazaq Yahuza Jere
14 hours ago
0

...

Xi Jinping Ya Gabatar Da Jawabi Ga Taron Ministocin Wajen Kasashe Mambobin Kungiyar BRICS

Xi Jinping Ya Gabatar Da Jawabi Ga Taron Ministocin Wajen Kasashe Mambobin Kungiyar BRICS

by CMG Hausa
15 hours ago
0

...

Next Post
Hanyar Sokoto

'Yan Bindiga Sun Sace Ma'aikatan Gona A Kogi

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: