CRI Hausa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

Kasar Sin Ta Tura Kashin Farko Na Gudummawar Alluran Riga Kafin COVID-19 Zuwa Afirka

by CRI Hausa
February 9, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Kasar Sin Ta Tura Kashin Farko Na Gudummawar Alluran Riga Kafin COVID-19 Zuwa Afirka
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

A gobe da safe agogon kasar Equatorial Guinea, ake saran kashin farko na gudummawar alluran riga-kafin COVID-19 da gwamnatin kasar Sin ta baiwa kasar Equatorial Guinea zai isa Malabo, babban birnin kasar.

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin, Wang Wenbin, wanda ya bayyana hakan Talatar nan yayin taron manema labaran da aka saba shiryawa, ya ce wannan shi ne kashin farko na tallafin riga-kafin COVID-19 da kasar Sin ta baiwa kasashen Afirka. Wannan ya nuna alkawarin da kasar Sin ta yi tun farko cewa, da zarar ta samar tare da fara amfani da rigakafin, to zai zama kayan daukacin al’ummar duniya.
Wang Wenbin, ya ce a shirye kasarsa take ta yi aiki da kasashen Afirka, ciki har da Equatorial Guninea, wajen gudanar da hadin gwiwar samar da riga kafi, da baiwa kasashen Afirka goyon baya da taimako bisa bukatunsu, gwargwadon karfinta. Haka kuma kasar Sin za ta yi aiki tare da kasashen na Afirka wajen yakar annobar, da yayata samun ci gaba tare bayan yakar annobar da kuma amfanawa al’ummomin kasashen Sin da Afirka.(Ibrahim)

samndaads
SendShareTweetShare
Previous Post

Masani: Kasar Sin Ba Za Ta Yi Wa Sauran Kasashe Zalunci Ba

Next Post

Masanan WHO Da Na Kasar Sin Sun Kammala Aikin Binciken Gano Asalin Kwayar Cutar COVID-19 A Wuhan

RelatedPosts

Sin Ta Gayyaci Jakadun Kasashen Turai Su Ziyarci Xinjiang, Amma Sun Jinkirtar Ziyararsu

Sin Ta Gayyaci Jakadun Kasashen Turai Su Ziyarci Xinjiang, Amma Sun Jinkirtar Ziyararsu

by CRI Hausa
14 hours ago
0

Daga CRI Hausa Yau yayin taron ganawa da manema labarai,...

“Ruhin Rashin Son Kai” Ya Taimakawa Sinawa Wajen Cimma Nasarar Kawar Da Talauci

“Ruhin Rashin Son Kai” Ya Taimakawa Sinawa Wajen Cimma Nasarar Kawar Da Talauci

by CRI Hausa
14 hours ago
0

Daga Sanusi Chen A shekrun 80 na karnin da ya...

Masanin Rasha:Yadda Tattalin Arzikin Kasar Sin Ya Bunkasa Ya Aza Ingantaccen Tushe Ga Cimma Nasarar Yaki Da Talauci

Masanin Rasha:Yadda Tattalin Arzikin Kasar Sin Ya Bunkasa Ya Aza Ingantaccen Tushe Ga Cimma Nasarar Yaki Da Talauci

by CRI Hausa
14 hours ago
0

Daga CRI Hausa A gun taron jinjinawa wadanda suka ba...

Next Post
Masanan WHO Da Na Kasar Sin Sun Kammala Aikin Binciken Gano Asalin Kwayar Cutar COVID-19 A Wuhan

Masanan WHO Da Na Kasar Sin Sun Kammala Aikin Binciken Gano Asalin Kwayar Cutar COVID-19 A Wuhan

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version