Connect with us

RIGAR 'YANCI

Kasuwancin Kankana A Yanzu Sai Godiya – Jibirin Sahabi

Published

on

Kankana, wacce a ka fi sani da suna Wotamilon a birnin Legas aba ce mai muhimmanci a jikin dan adam da ta ke kara wa dan adam jini da ruwa, sannan kuma ta yi ma sa maganin yunwa da dai sauran makamantansu.

Jibirin Sahabi shi ne, mataimakin shugaban kungiyar masu gudanar da harkokin sana’ar kankana a kasuwar Gwari da ke Illeoko ta karamar hukumar Oke Odu Agege a cikin Legas ya yi tsokaci a game da yadda kasuwancin kankanar da sauran kayan abinci da su ke daukowa daga Arewacin Nijeriya zuwa Legas ke gudana a halin yanzu da kuma wahalhalun da su ke fama da su a kan hanyarsu ta shigo cikin garin Legas da sauran matsalolin da su ka dabaibaye sana’ar bakidaya.

Ya cigaba da cewa, matsala ta farko dai ita ce wahalar mota wadda ke dauko kayan zuwa Legas sannan kuma matsalata biyu kudin da su ke yin shatar motar ahalin yanzu ya kusan nun kawa biyu abisa kan yanda su ke shatar motar akwanakin baya saboda lala cewar han yoyi da kuma dogon zagaye da su ke yi kafin zuwa cikin garin Legas ya kara da cewar ga yawan get get na maai kata kuma kowane get kafin suwuce sai sun basu na goro naira dubu daya sannan su barka kawuce acewarsa saboda haka ne ya ce sanaar kan kana da sauran kayan abinci da su ke sawowa daga arewancin Nijeriya zuwa Legas domin su sai da ma alumma ya canza sai godiya tareda hadawa dahakuri agameda harkar kasuwancin.

Ya cigaba da cewar akan haka ya ke rokon Gwamnti data tsawa ta ma maai katan da su ke kan hanyoyin da suka taso daga arewacin Nijeriya zuwa Legas abisa kan wannan alamari yacigaba da cewar bisaga wadan nan matsaloli ne shida sauran yankasuwa masu zirga zirga bisa kan wadan nan hanyoyi su ke rokon Gwamnati data kara tau sayama yan kasuwa da sauran alummar da su ke bin wadan nan han yoyi da suka taso daga arewancin Nijeriya zuwa cikin garin Legas data cigaba da daukar mataki na kawo karshen gyaran wadan nan han yo yi kamar yanda tayi alkawari da kuma kuduci gyaransu bakidaya tareda tsawa tama ma ai kata da su ke kan hanyoyin domin su kyale yan kasuwa da sauran alumma sucigaba da wal wala bisa kan hanyoyin bakidaya ya cigaba da cewar duk da sun san wannan annoba ta cutar Korona ce ta haddasa wan nan alamari ako Karin Gwamnati da ta ke yi domin kare lahiyar alummar ta da sauran alamuran da suka shafi ra yuwarsu awajan kau cema kamuwa da wannan tuta ta Korona da sauran cututukan da su ke yawo adoran kasa bakidaya ijishi alamarin da ya sanya Gwamnati ta ta kaita zirga zirgar alumma tareda daukar mataki na sanya dokoki domin alumma su kauce ma kamuwa da wan nan cuta ta Korona yakara da cewar akan haka ya ke shawartar alumma dasu cigaba da bin wadan nan dokoki da Gwamnati tashin fida domin samun nasar da kile wan nan cuta ta Korona.

Sannan kuma ya cigaba shawartar sara kunan alummar hausawa da sauran shuwagaban nin alumma mazauna Legas da sauran jihohin kudu da yammacin Nijeriya dasu cigaba da dora mabiyansu bisa kan turbar gaskiya tareda basu shawar wari nagari wadanda zasu kawo hadin kan alumma da kara samun zaman lahiya bakidaya san nan ya ce yana mai kara shawartar Gwamnatocin arewacin Nijeriya acewarsa musamman jihohin da suka san suna fama da rikice rikicen boko haram dana yan ta adda injishi alamarin da ke jawo asarar rayu kan alumma wadanda basu jiba basu ganiba da sauran wadan asarori bakidaya dasu kara kaimi awajan kawo karshen alamarin bakidaya.

Kuma yacigaba da shawartar Gwamnatin jihar Legas data cigaba da kare lahiyar alummarta awajan daukar mataki na da kile wan nan cuta ta Korona bakidaya san nan ya cigaba da rokon Gwamnatin jihar ta Legas data bude cibiyoyin gudanar da addini masallatai da coci coci kamar yanda tayi ma wadansu kasuwanni da su ke ci da lokaci zuwa wani lokaci domin suma shuwagaban nin addinin na masala tai da sauran coci coci su cigaba da bayar da tasu gudum mawar ta gudanar da adduoi domin Allah ya kawar da wan nan annoba ta cuta Korona bakidaya karshe ya ummurci alummar hausawa mazauna Legas dasu cigaba da bin dokokin Gwamnatin jihar ta Legas da sauran dokokin kasar bakidaya.
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: