Kwamared Abbas Ibrahim shugaban kungiyar ‘yan jarida NUJ rashan Jihar Kano ya bayana cewa samun nasarar kadamar da rasan kunkiyoyin yan jaridu guda biyar a kafufin yada labarai da ke Kano abun farinciki ne abun alfahari ne kuma abun godiya ne ga Mahalicin mu da ya bada wannan dama aka samu wannan nasarar ciki shekaru uku.
Bayani ya fito ne daga bakin shugaban NUJ na Kano Malam Abbas Ibrahim jim kadan da kammala kadamar da kwamitin gudanar da zaban sabin shugabani kunkiyar na Kano bayan da wa a din na yanzu ya cika na shekara uku da za a sake zaben shugabani a wannan lokacin a Kano.
Har ila yau ya kara da cewa rasa biyar na kunkiyar yan jaridu da NUJ ta kirkiru a zamaninsa kuma aka tabatar da su guda biyar akwai kunkiyar yan jaridu na gidan Radiyon Aninci, akwai ta Radiyon Garanti da ta Radiyon Rahma, da Radiyon Bishan, sai kuma dan Radiyon Espiers wadanda dukanin wadanan Gidajan Radiyon an kaddamar da kunkiyoyin yan Jaridu da kuma shugabani masu jan ragamar kunkiyar a wadanan Gidaje ko kafufin yada labarai da suke Kano da NUJ ta kaddamar da su a matsayin rasa Biyar da aka kirkirk cikin shukaru uku kacal.
Haka kuma ya ce a wadanan shekaru uku NUJ ta shirya bitoci ga yan Jaridu domin bunkasa kwarewar Yan Jaridu a Kano da kuma bita akan yadda yan Jaridu za su kare kansu daga kamuwa daga cutar Korona sai kuma kokarin da akayi na samun kwamfiyutoci daga hukuma NCC ta ba kunkiyar da kukarin tabatar da cibiya ta koyar da harkan kwamfiyuta da hadin gwiwar wani kamfani haka kuma kunkiyar tayi nasarar sassantawa da fahimtar juna da wasu mambobinta da aka samu rashin fahimtar juna da jamian tsaro sai kuma nasarar da aka samu na raya cibiyar ta yadda ko da yaushe za ka samu yan Jaridu a cibiyar dan tabatar da aiki yana tafiya kamar yadda ya kamata, sai kuma kyakyawar fahimta a tsakanin yan jaridu da al
umar gari ga kuma tsayawa tsakanin al`uma da Gwamnati kamar yadda dokar aiki ta tanada na tabatar da gaskiya da adalci ga kuwa, da dai sauran nasaruri da wannan shugabanci ya samu cikin shekara uku.
Danga ne da kaddamar da Kwamitin kuwa an kaddamar da kwamitin ne karkashin shugabancin Malam Ibrahim Adamu Dabo Dawakin Tofa a matsayin shugaba kwamitin sai Malam Isyaku Ibrahim na Gidan Talbijin ARTB a matsayin sakaran kwamitin, sauran yan kwamitin su ne Abdullahi Jalaludin na FRCN haka kuma akwai Malama Maryam Magaji daga ma aiukatar yada labarai ta Kano wanda adadin yan kwamatin gabatar da zaban yan Jaridun su ne muton biyar uku maza, mata biyu, wanda aka zabosu bisa cancanta da kuma kishin da aka ga su na da shi kuma anbasu sati shida ne dan su gabatar da zaban shugabanin sabun kunkiyar yan jaridu NUJ reshan Jahar Kano a wannan da dai sauran matakai na tabatar da nasarar da ya kwamatin za su bi na aiwatar da zaban kamar yadda a kamata a wannan lokaci.
Alkalin Kotun Koli, Ngwuta, Ya Rasu A Abuja
Daga Sulaiman Ibrahim Mai Shari’a Sylvester Ngwuta, alkalin kotun koli...