Connect with us

LABARAI

Ko Kun San Kananan Hukumomin Da Za A Sake Kakaba Musu Dokar Hana Fita?

Published

on

Unguwani 18 din da cutar korona tafi yawa acikin su, zasu fuskanci kulle na gaggawa. Kwamitin shugaban kasa me kula da dakile cutar Korona shi yasanar da hakan ajiya Litinin

Acewar shugaban kwamitin, Boss Mustapha, Gwamnonin Jihar, Da sarakunan garuruwan da abun zai shafa, su zasu gudanar kuma su tabbatar da anbi dokar ta kulle don dakile cutar ta Korona

Garuruwan da dokar zata shafa sun hada da:
· Mainland (1,274)
· Abuja Municipal (536)
· Mushin (458)
· Eti-Osa (403)
· Tarauni (248)
· Katsina (242)
· Alimosho (239)
· Maiduguri (167)
· Kosofe (175)
· Dutse (170)
· Ikeja (168)
· Nassarawa (152)
· Oshodi/Isolo (132)
· Apapa (131)
· Amuwo Odofin (129)
· Oredo (126)
· Bauchi (114)
· Lagos Island (111)
· Surulere (110) and
· Ado Odo/Ota (107).
Advertisement

labarai