Connect with us

KASASHEN WAJE

Kotu Ta Bai Wa Trump karfin Iko Kan ‘Yan Gudun Hijira

Published

on

Kotun Kolin kasar Amurka ta bai wa gwamnatin Shugaba Donald Trump karfin iko na tisa keyar baki ‘yan gudun hijira dama wadanda suka nemi mafaka kasashensu na asali, za a iya daukar matakin kan bakin da ke zama ba bisa ka’ida ba.
Nasarar ta kawo karshen cece-kucen da suka biyo bayan yunkurin Shugaban na son korar baki jim kadan da dare karagar mulki.

Gwamnatin Trump ta ce masu neman mafaka da baki ‘yan gudun hijira koda a haifesu a kasar ba su da wata dama bisa dokokin kasar na lallai sai an ba su izinin zama.
Batun na ci gaba da janyo wa Trump suka ganin miliyoyin da ke zaune a kasar da yanzu ake son ganin ala tilas sai sun fice.
Advertisement

labarai