Bello Hamza" />

Kotu Ta Daure Wani Magidanci Shekara 30 Saboda Gutsire Hannun Matarsa

Dan Kasuwa

A halin yanzu an yankewa wani magindanci daurin shekara 30 a gidan yari saboda yanke hannun matarsa da ya yi don ba ta haihuwa a zaman auren su.

Kotun da ke garin Machakos, Machakos ta daure mutumin ne maui suna Stephen Ngila, dan shakara 39, saboda guntule hannun matarsa a da adda a shekara 2016.

Yana kuma da kwanaki 14 na dammar daukaka kara hukuncin da aka yanke masa.

Alkalin kotun, Brenda Bartoo ya bayyana cewa, kotu ta lura da cewa, wanda ake zargin bai nuna nadama ba a kan laifin da ya aikata.

 

 

Exit mobile version