Sulaiman Ibrahim">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home LABARAI

Kungiyar Direbobin Tanka NUPENG Ta Shiga Yajin Aiki

by Sulaiman Ibrahim
August 10, 2020
in LABARAI
1 min read
Kungiyar Direbobin Tanka NUPENG Ta Shiga Yajin Aiki
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Kungiyar Direbobin Mai da Iskar Gas ta Kasa (NUPENG) ta direbobin tankokin mai za su fara yajin aiki daga safiyar Litinin yau a jihar Legas.

Shugaban kungiyar ta NUPENG shiyyar Kudu maso Yamma Tayo Aboyeji ya ce kungiyar rashin cimma matsaya a tattaunawarsu da gwamnatin jihar a ranar Lahadi ya tilasta su shiga yajin aikin .

samndaads

Ya ce, “Sai dai kawai muka ce za mu tsunduma yajin aiki sannan suka nuna za su saurari bukatunmu da suka hada da cin zarafi da karbar kudade da jami’an tsaro ke yi na ba gaira ba dalili.

“Saboda haka tunda ba su shirya magance wadannan matsalolin ba, mun yanke shawarar tsunduma yajin aiki daga safiyar Litinin har sai an yi abun da ya kamata.

“Ba wai murna muke cewa za mu tsayar da komai cik ba, amma ba zai yiwu mu ci gaba da zuba ido wadannan tarin matsalolin na faruwa ba”, inji shi.

Idan za a iya tunawa, a ranar Juma’a shugaban kungiyar NUPENG na kasa, Williams Akporeha ya umarci direbobin tankokin man da su dakatar da aiki daga 12 na daren ranar Litinin har sai gwamanti ta biya musu bukatunsu.

SendShareTweetShare
Previous Post

Afghanistan Za Ta Sallami Fursunonin Taliban 400

Next Post

Yau Buhari Zai Gana Da Gwamnonin Arewa Maso Gabas

RelatedPosts

Za A Kulle Duk Layin Da Ba A Yi Rijistarsa Da Katin Dan Kasa Ba Ranar 9 Ga Fabrairu

Za A Kulle Duk Layin Da Ba A Yi Rijistarsa Da Katin Dan Kasa Ba Ranar 9 Ga Fabrairu

by Sulaiman Ibrahim
11 hours ago
0

Gwamnatin Tarayya ta kara wa’adin da aka diba wa ’yan...

Sayar Da Kadarorin Gwamnati Zai Taimaki ‘Yan Nijeriya, Inji Minista

Sayar Da Kadarorin Gwamnati Zai Taimaki ‘Yan Nijeriya, Inji Minista

by Sulaiman Ibrahim
11 hours ago
0

Ministar Kudi, Zainab Ahmed, ayau Juma’a, ta ce shirin Gwamnatin...

Zakzaky

Matar Sheikh EL-Zakzaky Ta Kamu Da Korona, In Ji Danta

by Sulaiman Ibrahim
16 hours ago
0

Daga Rabiu Ali Indabawa, Matar Shugaban Kungiyar Musulunci a Nijeriya...

Next Post

Yau Buhari Zai Gana Da Gwamnonin Arewa Maso Gabas

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version