Connect with us

Nahiyar Afirka

Kungiyar Timidiriya Mai Yaki Da Bauta A Nijar, Za Ta Shigar Da Kara A Kotun ECOWAS

Published

on

Kungiyar Timidria da ke yaki da bauta a Jamhuriyar Nijar, ta ce yanzu haka ta shirya tsaf, domin gabatar da kararraki uku a gaban kotun CEDEAO ko kuma Ecowas, sakamakon yadda wasu masarautun kasar ke gabatar da jama’a tamkar dai a lokacin jahiliyya. Sakataren kungiyar ta Timidria Ali Bouzou, ya yi karin bayani a game da wadanda suke zargi da bautar da mutane a kasar ta Nijar.
Advertisement

labarai