Idris Aliyu Daudawa" />

Kurakurai Takwas Da Jama’a Kan Yi Wurin Shan Magunguna

Pills and capsules in medical vial

Ya kamata a duba koda akwai wasu kura- kurai, wannan yana iya kasancewa da matukar matsala, wannan kuma idfan aka yi la’akari ne da yadda shi Likitan ka ya ce dangane da kai, duk da yake dai, abin yana iya taimakon ka, don haka ana iya dan gwadawa a gani. Saboda kuwa an kiyasta a ko wadanne bayanan maganin cututtuka 100 da aka rubuta wanda kuma Likita ne yake yin hakan, su kan kasance da kura- kurai. Ana iya rubuta maganin da bai dace ba wannan kuma ta hanyar da za’ayi amfani da shi ya kasance ba daidai ba. Kana kuma iya samun maganin da bai dace ba, a kumarubuta yadda za’a sha ba daidai ba. Ya kamata ka karanta takardar da take kan kwalin ko kuma kwalbar, a tabbatar da abin da Likita ya ce a sha ne, ko kuma ko ma an gane ba hakan bne ake sha, ko kuma amfani da shi ne ake yi.
Wasu abubuwan da su marasa lafiya suke yi, na sa su Likitoci su kasance cikin halin da zai sa ransu baci, saboda yawancin rabin magungunan ba’a shan su kamar yadda su Likitoci suka bayar da umarnin a sha. ya dace. Kabi umarni na shan magani kamar yadda aka ce maka ka yi, idan Likitan ka ya fada maka ga yadda zaka yi , sai ka tambaye shi ta yay a zaka iya abinda yake so..
Sai kuma magungunan da suke maganin zafin ciwo, alal misali idan ka koma gida saboda aikin da akayi ka gaji, sai ka yaga fakitin maganin, ka sa maganin ko kuma hoda a bakin ka, wannan yawanci haka suke yi, amma kuma maganar gaskiya baa yin abin kamar yadda ya kamata.
Daya daga cikin duk mutane biyar yana shan fiye da magungunan da Likita ya rubuta ma shi, kamar maganin ciwon jiki wato kamar ibuprofen, daya daga cikin ko wadanne mutane hudu yana hada maganin ciwon jiki daya ko fiye da haka a lokaci daya. Yin irin haka yana kawo matsala ga Koda da kuma Hanta, ko kuma zubarc da jini cikin jikin mutum, don haka ya kamata a sha maganin kamar yadda Likita ya bada umarnin a sha, idan kuma yara ne sai a basu maganin ajen la’akari da nauyin sub a shekarun su ba , saboda yin hakan zai iya lalata Hantar ka.
Balla maganinka wannan sai dai kawai idan ko dai shi Likita ko kuma kantin sayar da magani, sune suka fada maka cewar ka yi hakanan, saboda wasu magunguna ya dacea sha su kamar yadda aka bada umarnin ayi. Wasu magungunan ya dace a sha su kamar yadda suke, saboda kuwa, an yi sune saboda su yi aiki tare ko kuma, idan kuma ya zama dole ne sai an raba maganin, to sai abi a hankali ayi hakan, amma sai alura kada ya kai ga fadi kasa ko kuma zafi ko sanyi ya shafe shi.
Abinci Da Magani. Wasu magunguna sun fi yin aiki a lokacin da Ciki babu komai, yayin da wasu kuma wasu ana shan su ne bayan an cin abinci, wasu kuma magunguna idan aka hada su da abinci, wannan babban hadari ne. Wadannan kuma sun hada da kamar madara da kuma antibiotics, yawancin magungunan da suke rage cholesterol- ko kuma suna rage shi karfin maganinlowering medications and grapefruit juice, ko kuma kokrayen ganyaye, da kuma wasu nau’in abinci na bitamin K sai kuma wanda yake jini ya tsinke warfarin, wannan sai a tambayi mai kantin magani shawarar data kamata.
Sha da kuma magani. Mutum ya san idan ya sha wani abu anda y adanganci magani bai kamata, ya yi tuki ba, amma kuma ba dole bane mai yin hakan ya gane idan ya sha wasu magunguna da ruwan giya, wani babban hadari ne, an san cewar baib dace ace ana tuki ana kuma shan ani abu ba. Amma kuma wani abu shine shna wau magunguna da giya na iya samar da babbar matsala. Su kuma magungunan barci da kuma maganin sanyi, da kumawauran wasu magunguna, suna maida wanda ya shay a kasance cikin wani halin da bai dace ba bama kamkamar idan ka hada magani da kuma giya.. Ita giya bugu da kari kuma ta kan kasance ne tare da wasu abubuwa musamman na magani daganan kuma sais u samar da matsala ga Hanta. Kamata yay hi ko wanne lokaci a samu shawarar Likita ko kuma mai kantin sayar da magani saboda a guji shiga wata matsala.
Hana wata cutar sanyi matsananciya. Dole ne sai an sha magunguna kamar dai yadda aka bada umarni na asha, koda kuwa ka samu sauki kamar lokacin da ya kamata ka daina sha, amma kuma wani abu daban fiye da rabin mutanen da suke shan hakan basu yin haka, amma kuma idan mutane suna ganin ba za su iya yin hakan ba, sais u yi ma Likitansu magana, kafin mutum ya daina abin da yake yi wanda bi dace ba, amma kuma idan har maganin yana da tsadan ko kuma yana samar da wasu matsaloli daban, akwai babbar mafita, wato wadanda suke da arha kuma basu kawo wata matsala.
Matsalar cokali. Cokula da suke cikin Kicin suna iya samar da matsalar ta irin magungunan da za’a yi amfani dasu , wadanda, za’a sha, Wani binciken da aka yi wani dan karamin cokali saboda a sa maganin Tari da sauran wasu magungunan ruwa, wadanda dama su kadan ne ya dace a sha su, A study found that . Amma kuma su wadanda suke amfani da babban cokali, dole su wuce ka’idar data kamata su sha, don haka akwai bukatar da ko wanne lokaci a rika amfani dama’aunin daya kamata, ko kuma abin aunawa wanda ya zo tare da shi maganin.

Exit mobile version