Gwamnatin Jihar Katsinaa ta samar da kayayyaki na zamani ga ma’aikatar kasa da safiyo domin samun sauki wajen bayar da takardar mallakar fili ga al’ummar jihar nan.
Haka nan kuma gwamnati ta samar da motoci domin duba dukkan wasu harkoki da suka shafi filaye a jihar nan.
Kwamishinan kasa dda safiyo na jiha, Town Planner Usman Nadada ya sanar da hakan a lokacin da shi da sauran manyan jami’an maa’aikataar suka halarci wani shirri naa bugo waya naa giddan rediyon jiha “sha yanzu”
Yaace irin wannan kokarin daga gwamnati yaa kawo canje-canje masu ma’ana aa ma’aikatar daga yin aiki da hannu zuwa na’ura maai kwakkwalwa.
Kamar yadda yace, maa’aikatar tana kula da kan iyakoki na jiha domin magance matsalar cin iyaka.
Shima da yake magana General Manager hukumar tsara birane ta jiha Alhaji Aminu Mijinyawa, yace hukumar tana aiki ba dare ba rana domin magance ayyuka maras kyau na masu sayar da filaye.
Ya kuma ce, hukumar ta tsara birane tana aiki domin tabbatar da ganin cewa an gudanar kafa hukumar ta tanada.
A nashi gudummuwar Daraktan kula da bayar da filaye na ma’aikatar Alhaji Muhammad Tukur Dahiru, ya bukaci al’ummar jihar nan das u mallaki takardar malllakar filaye ga filayensu.
Yace gwamnati ta rage kudaden da ake biya wajen mallakar takardun domin baa karin jama’a dama a jihar nan su mallaki takardar cikin sauki.