Yusuf Shuaibu" />

Kyautata Mu’amala Tsakanin Amarya, Uwargida Da Maigida

A karkashin Addinin Musulumci, Allah ya halatta wa da namiji ya auri mata guda hudu idan zai iya adalci, idan kuma ba zai iya ba sai ya yi daya. Idan Allah ya kaddara za ka sake aure, to ga wasu shawarwari da za su amfane ka da uwargida da kuma amaryar da za ta shigo:

Gare ki uwargida da za a yi wa kishiya:

Idan kika aikata haka yake ‘yar’uwa za ki shiga cikin sahun mata nagari wadanda sakamakonsu shi ne Aljanna.

Amarya, ke ma ga naki:

Idan ki kai hakan za ki zama daga cikin mata nagari wanda za su samu tsira a ranar gobe kiyama.

Maigida mai gayya mai aiki, na ka:

inganta.

babu mai girma a wajensa sai mai girmama su.

 

 

Exit mobile version