Wakilinmu" />

Labarai Cikin Hotuna

Shugaba Buhari ya na raha a lokacin da amshi Ganduje yayin da ya kai ma sa ziyarar taya murna.

Osinbajo da Tinubu tare da jiga-jigan APC a Lagos.
A lokacin da Atiku ABubakar ya yi taron manema labarai na duniya a Abuja ya na mai kin amincewa da lashe zaben Buhari. Jiga-jigan PDP ne a tare da shi.

Osinbajo da gwamnan Lagos Ambode da Fashola da sairansu sun gana jiya a Lagos.

Wani mai tabin hankali a Ilorin ya na murnar lashe zaben Buhari
Jarumi Sadiq Sani Sadiq tare da matarsa Shema su na murnar cikarsu shekara shida da aure jiya.
Wasu masoyan Buhari su na murnar lashe zaben sa a Nyanya da ke Abuja

 

Exit mobile version