Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Liyafar Bikin Bazara Na Shekara Ta 2022 Za Ta Jawo Hankalin Jama’a Sosai

by
4 months ago
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Liyafar Bikin Bazara Na Shekara Ta 2022 Za Ta Jawo Hankalin Jama’a Sosai
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Daga CRI Hausa,

Yau Alhamis an yi taron manema labarai game da liyafar bikin bazara ta shekara ta 2022 da babban rukunin gidan rediyo da talabijin na kasar Sin wato CMG zai shirya, inda aka bayyana wasu abubuwan da za su jawo hankalin jama’a a gagarumin bikin.

Labarai Masu Nasaba

Yau Ake Cika Shekaru Hudu Da Kafa Kwamitin Kula Da Harkokin Waje Na Jam’iyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

Kasashen BRICS Sun Yi Kira A Hada Kai Don Tinkarar Sauyin Yanayi

Za’a yi amfani da fasahohin zamani da dama don gudanar da bikin na bana, musamman karkashin babbar manufar amfani da fasahohin sadarwar zamani na 5G+4K/8K+AI, dake zama wani babban dandalin dake nuna yadda ake yin kirkire-kirkire ga harkokin watsa labarai na rukunin CMG.

Liyafar bikin bazara ta bana, wato bikin murnar shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyar kasar Sin, za ta mayar da hankali ne kan babban taken nuna farin ciki da samar da alheri, da hada al’adu da fasahohin zamani tare, da gabatar da shirye-shiryen dake bayyana ainihin rayuwar al’umma, ta yadda za’a nuna al’adun dake tattare da bikin bazara na kasar Sin na haduwar iyali da hadin-kan al’umma. (Murtala Zhang)

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Juma’ar Da Za Ta Yi Kyau Tun Daga Laraba Ake Gane Ta

Next Post

Tanzania Ta Karbi Karin Tallafin Rigakafin COVID-19 Daga Kasar Sin

Labarai Masu Nasaba

Yau Ake Cika Shekaru Hudu Da Kafa Kwamitin Kula Da Harkokin Waje Na Jam’iyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

Yau Ake Cika Shekaru Hudu Da Kafa Kwamitin Kula Da Harkokin Waje Na Jam’iyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

by CMG Hausa
18 hours ago
0

...

Kasashen BRICS Sun Yi Kira A Hada Kai Don Tinkarar Sauyin Yanayi

Kasashen BRICS Sun Yi Kira A Hada Kai Don Tinkarar Sauyin Yanayi

by CMG Hausa
19 hours ago
0

...

Al’ummar Afirka Ba Su Bukatar A Yi Musu Lacca

Al’ummar Afirka Ba Su Bukatar A Yi Musu Lacca

by CMG Hausa
21 hours ago
0

...

Masana sun yi Allah wadai da yunkurin Amurka na neman dakile cigaban al’ummar Xinjiang

Masana sun yi Allah wadai da yunkurin Amurka na neman dakile cigaban al’ummar Xinjiang

by CMG Hausa
21 hours ago
0

...

Next Post
Tanzania Ta Karbi Karin Tallafin Rigakafin COVID-19 Daga Kasar Sin

Tanzania Ta Karbi Karin Tallafin Rigakafin COVID-19 Daga Kasar Sin

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: