Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Ma’aikatar Kasuwanci: Jimillar Cinikayyar Hajojin Kasar Sin Ya Kai Matsayin Farko A Duniya A Shekaru Biyar A Jere

by
4 months ago
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Ma’aikatar Kasuwanci: Jimillar Cinikayyar Hajojin Kasar Sin Ya Kai Matsayin Farko A Duniya A Shekaru Biyar A Jere
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Daga CRI Hausa,

A safiyar wannan rana, ofishin yada labarai na majalisar gudanarwar jamhuriyar jama’ar kasar Sin ya gabatar da taron manema labarai, inda jami’ai daga ma’aikatar kasuwancin kasar Sin suka gabatar da bayanan harkokin cinikayyar kasar Sin a shekarar 2021.

A cewar rahoton, a shekarar 2021, kasar Sin ta zamo kasa ta biyu mafi sayen hajoji a duniya, kana ta zama kasa mafi girma wajen gudanar da hada-hadar cinikayyar kayayyaki a duniya a shekaru biyar a jere, sannan kasa ta biyu mafi samu jarin waje a duniya. Ta kafa yankunan ciniki na gwaji guda 21, da daga matsayin aikin gina tashar ruwa ta cinikayya maras shinge a lardin Hainan. Haka zalika, ta kuma sanya hannu kan yarjejeniyar hadin gwiwar bunkasa tattalin arzikin shiyya (RCEP), wanda ya kasance yarjejeniyar kasuwanci maras shinge mafi girma a duniya. Hada hadar harkokin kasuwancin kasar Sin yana cikin kyakkyawan yanayi, kuma yana kara samun ingantuwa, inda har ma ya zarce hasashen da aka yi.

Labarai Masu Nasaba

Wang Wenbin: Fatanmu Shi Ne Amurka Ta Aiwatar Da Abubuwan Da Ta Alkawarta

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta

Yawan jimillar kasuwancin waje, da jarin da aka zuba na ketare, da yawan bukatun hajoji gami da jarin da aka zuba a kasashen dake karkashin shawarar “ziri daya da hanya daya” ya kai matsayin koli. (Ahmad Fagam)

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Allurar Rigakafi Karo Na Biyu Da Sin Ta Samarwa Zambiya Ta Isa Lusaka

Next Post

Za Mu Ci Gaba Da Cin Bashi Don Biyan Tallafin Mai –Fadar Shugaban Kasa

Labarai Masu Nasaba

Wang Wenbin: Fatanmu Shi Ne Amurka Ta Aiwatar Da Abubuwan Da Ta Alkawarta

Wang Wenbin: Fatanmu Shi Ne Amurka Ta Aiwatar Da Abubuwan Da Ta Alkawarta

by CMG Hausa
10 hours ago
0

...

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta Duniya

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta

by CMG Hausa
11 hours ago
0

...

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta Duniya

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta Duniya

by CMG Hausa
11 hours ago
0

...

MOC: Dalilan Da Ke Jawo Jarin Waje A Kasar Sin Ba Su Canja Ba

MOC: Dalilan Da Ke Jawo Jarin Waje A Kasar Sin Ba Su Canja Ba

by CMG Hausa
13 hours ago
0

...

Next Post
Batun Kama Alkalin-Alkalan Nijeriya Karya Ne –Fadar Gwamnatin Nijeriya

Za Mu Ci Gaba Da Cin Bashi Don Biyan Tallafin Mai –Fadar Shugaban Kasa

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: