CRI Hausa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

Ma’anar Bikin Yabawa Ma’aikacin Da Ya Zama Abun Koyi A Kasar Sin

by CRI Hausa
November 27, 2020
in DAGA BIRNIN SIN
2 min read
Ma’anar Bikin Yabawa Ma’aikacin Da Ya Zama Abun Koyi A Kasar Sin
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Kwanan baya, kasar Sin ta gudanar da gaggarumin bikin yabawa ma’aikacin da ya zama abun koyi a birnin Beijing fadar mulkin kasar Sin. Yayin bikin shugaban kasar Sin ya ba da jawabi, tare da ingiza al’ummar Sinawa da su yi koyi da ruhin ma’aikacin da ya zama abun koyi, to ko mene ne ma’anar gudanar da irin wannan biki?
Kowa ya sani, cikakken sunan kasar Sin shi ne jamhuriyyar jama’ar kasa Sin, hakan ya sa kasar ta mai da jama’a a gaban komai, saboda jama’a su ne ginshikin al’umma, kuma su ke ba da gundumar bunkasa kasar, kuma su ne ma su kafa kasar. Wannan ma’aikata da suka zama abun koyi, daya ne daga cikin fitattun jama’ar kasar. Nuna yabo gare su ya nuna cewa, gwamnatin kasar Sin na dora muhimmanci sosai kan harkokin jama’arta, kuma za ta karfafa musu gwiwar kara himma da gwazo, wajen raya kasar cikin hadin kai.
Shekarar bara, cutar COVID-19 ta barka ba zato ba tsamani, kuma jama’ar kasar Sin ta nuna goyon baya matuka ga gwamnatin kasar Sin wajen yaka da kandagarkin cutar, daga cikinsu akwai wasu ma’aikata da suka dukufa wajen aiki, har su yi asarar ayyukansu. Idan ba domin sadaukarwar wadannan mutane ba, da Sin ba za ta cimma nasarar hana yaduwar wannan cuta cikin lokaci ba.
Ban da wannan kuma, a wannan shekara, kasar Sin ta cimma nasarar kawar da matsakaicin talauci a duk fadin duniya. Wannan gaggarumar nasara ce ta dogaro da kokarin da ma’aikata dake sassan daban-daban na kasar Sin, Sinawa na matukar son taimakawa juna, da samun wadata cikin hadin kai, bisa ruhin ma’aikacin dake zama abun koyi ga saura.
Bunkasuwar kasar na bukatar gudummawar daidaikun mutane, wadannan ma’aikata da suke zama abun koyi, za su baiwa sauran jama’a nagartattun abubuwa na koyi, don kara ba da gudunmawarsu wajen raya kasar Sin cikin hadin kai, kuma bunkasuwar kasar za ta amfani duk fadin jama’ar kasar, har ma ta samar da wadata tare, ta hakan Sin za ta ba da gudunmawa wajen bunkasuwar duniya gwargwadon karfinta.
(Amina Xu)

SendShareTweetShare
Previous Post

Gundumar Pingtang Ta Kama Hanyar Kawar Da Talauci Cikin Sauri

Next Post

Bloomberg: Tattalin Arzikin Kasar Sin Na Ci Gaba Da Samun Farfadowa

RelatedPosts

Allurar Rigakafin Da Sin Ta Samar Na Da Inganci

Allurar Rigakafin Da Sin Ta Samar Na Da Inganci

by CRI Hausa
10 hours ago
0

Ran 30 ga watan Disamba na shekarar bara, bayan allurar...

Rikicin Cinikayya Tsakanin Sin Da Amurka Ya Jawo Asarar Guraben Ayyuka 245,000 A Amurka

Rikicin Cinikayya Tsakanin Sin Da Amurka Ya Jawo Asarar Guraben Ayyuka 245,000 A Amurka

by CRI Hausa
14 hours ago
0

Wani nazari da cibiyar binciken harkokin tattalin arziki ta Oxford...

Amurka Za Ta Yi Wa Kanta Illa, Idan Ta Ci Gaba Da Hana Hajojin Jihar Xinjiang Shiga Kasar

Amurka Za Ta Yi Wa Kanta Illa, Idan Ta Ci Gaba Da Hana Hajojin Jihar Xinjiang Shiga Kasar

by CRI Hausa
14 hours ago
0

kwanan nan, hukumar kwastan da hukumar kare iyakokin Amurka, sun...

Next Post
Bloomberg: Tattalin Arzikin Kasar Sin Na Ci Gaba Da Samun Farfadowa

Bloomberg: Tattalin Arzikin Kasar Sin Na Ci Gaba Da Samun Farfadowa

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version