Abba Ibrahim Wada" />

Magoya Bayan Liverpool Sun Ce Za Su Musulunta Idan Salah Ya Ci Gaba Da Cin Kwallaye

Soccer Football - Premier League - Liverpool vs Huddersfield Town - Anfield, Liverpool, Britain - October 28, 2017 Liverpool's Mohamed Salah looks dejected after having his penalty saved Action Images via Reuters/Craig Brough EDITORIAL USE ONLY. No use with unauthorized audio, video, data, fixture lists, club/league logos or "live" services. Online in-match use limited to 75 images, no video emulation. No use in betting, games or single club/league/player publications. Please contact your account representative for further details.?

Mohamed Salah Ya nuna goyan bayansa ga sabuwar wakar da magoya bayan Liberpool suka rera masa.

Dan wasa Salah dai ya sami wakokin yabo daban-daban tun bayan dawuwarsa kungiyar kwallopool  kafa ta liberpool akan kudi fam miliyan 37 a karshen kakar wasanni data gabata, amma waka ta karshe da akayi masa ta sami goyan bayansa a shafinsa na tiwita.

Sabuwar wakar dai anyi amfani da Karin wakar shahararren mawakin turancin nan “Dodgy” wacce yayi a shekarar 1996 mai suna ‘Good Enough’ kuma acikin wannan sabuwar waka da akayiwa Salah akwai baituka da suke shawartar magoya bayan Liberpool da su duba yiyuwar muslunta.

Tun bayan komar Salah Liberpool dai bai bata wani lokaci baya fara sharara kwallaye inda a yanzu ya ciwa kungiyar kwallaye har 30 a wasanni 36 da yayi a wannan kakar wasanni.

Dan wasan dan asalin kasar Egypt ya je ga shafisa na zumuntar tiwita inda ya nuna goyan bayansa ga sabuwar wakar da magoya bayan nasa suka yi.

Exit mobile version