Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home WA'AZIN KIRISTA

Mahimmancin Zaman Lafiya

by Muhammad
December 27, 2020
in WA'AZIN KIRISTA
3 min read
Zaman Lafiya

????????????????????????????????????

WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Wurin Karatu  –           Romawa 12:1 8

“Idan ya yiwu, ku zama lafiya da dukan mutane, gwalgwadon iyawarku” (Romawa 12:18) Shalom!

samndaads

Zaman lafiya abu ne mai mahimanchi ga kowane mutum da kuma dukan halitun ubangiji Allah. Zaman lafiya abu ne da kowane mutum ko halite na bukatarsa. Maganan zaman lafiya ta zama wata abu ne dukanmu, mu na sane da cewa doles ne kowa ya kawo nasa ko nata gudumuwa domin a sami chikaken zaman lafiya.

Sakon addinin Krista ko kuwa bishara da yesu Almasihu ya kawo ga mutanen duniya shine bisharan salama ko na zman lafiya ga duniya. Zaman lafiya wata abu ne mai yiwuwa ga kowane  irin mutum day ay yi niyya.

Bisa ga koysuwan addini Krista, zaman lafiya na yiwuwa ga kowane Krista na gaskiya. Watau alaman kristan gaskiya shine, zaman lafiya da kowane irin mutum. Watau kristan gaskiya, wakili ne na zaman lafiya ko na wanzar da zaman lafiya.

Ba a iya raba chikaken kristan duniya da zaman lafiya domin it ace chikon addinin Krista. Allah ubangiji na Magana da cewa: “Idan ya yiwu, ku zama lafiya da dukan mutane….”Anan ubangiji Allah na nuna mana da cewa, maganan zaman lafiya na yiwuwa, to umurini ne ga kristan duniya ya zauna lafiya da kowane Bil Adama komi bambamcin addini ko jinsi.

Zaman lafiya mai yiwuwa ne, matuka kowa da kowa ya kawo nasa gudumuwan zaman lafiya. Zaman lafiya na tabbata ne, in kowa ya bi umurnin Allah akan zaman lafia. Chikaken addini ko saukaken addini na gaskiya, addini ne mai koyas da maganan zaman lafiya ga dukan Bil Adama.

Duk masu bin saukaken addinai, suna. Sane da cewa zaman  lafiya haki ne akan mabiya  ko masu imani ga Allah. Allah ubangiji ya dorawa kowane Krista hakin zaman lafiya da kowa a kowane mataki. Duka Krista na gaskiya na sane da cewa, matuka bai zauna lafiya da kowane irin mutum ba, to ya saba koyswar addini Krista. Duk kristan duniya da ya  zauna lafiya da kowane irin mutum, alama ce shi Krista na gaskiya ne. Zaman lafiya da kowane mutum shaida ne na gaskiya akan Krista da cewa shi mai bin yesu Almasihu na gaskiya ne.

Krista na iya zaman lafiya da kowa, gwalgwado iyawarsu, sai dai in basu yi niyya ba. Watau Allah Ubangiji, ya bai wa kristan duniya ikon zaman lafiya tare da itace siffar chikaken addini. Ko kuwa addinin zaman lafiya ana gane da ita wurin alamar wanzar da zaman lafiya tare da kowa.

Abinda ya sa addinin Krista ya bad mahimanci akan maganan zaman lafiya shine, babu yadda Krista zai iya bautar Allah ba tare da zaman lafiya ba. Krista ba zai iya yin ibadarsa har ta zama karbabuwa ga Allah matuka babu zaman lafiya.

Akwai abubuwan da ke hadasa rashin zaman lafiya kama nuna bambancin addini ko kyaman addinin wani, kiyayya, tsanan ta mabambantan addinai, rashin adalci, da ire irensu. Allah ubangji ya yi mana rigakafin rashin zaman lafiya tawurin.

“…ku yi kammar magabtanku, kuma wadanda su kan tsananta maku, ku yi masu addu’a” (Matta 5:44)

Domin tsananin mahinmancin zaman lafiya a chikin addinin Krista said a Allah ubangiji tawurin yesu Almasihu ya umurci kristan duniya das u kamnar magabansu. Ba zai zama da sauki ba, a ce wai mutum ya kauna ci magabchinsa. Amma wannan umurnin da Allah ya umurci kristan duniya day a kaunci masu gaba das u wata hikima ne domin wanzar da zamna lafiya tsakanin magabta. Kauna ga magabci, itace kadai mafita ko karshen kiyeya tsakani Krista da wanda ba Krista ba.

Matuka Krista ya kaunaci wanda ke gaba da shi, wannan itace karshe gaba da juna. kristan duniya a kowane lokaci yak an sami nasara akan makiyinsa tawurin kaunar day a kan nunawa magabtansa. Kristan duniya a tsowon tarihinsa, su kan zama masu nasara akan masu tsananta masu tawurin kaunar magabatarsu da kuma yi masu addu’a.

Garkuwar nasara kristan duniya akan magabtarsu da masu tsananta masun a ko ina da kuma a kowane lokaci shine kauna da addu’oi domin magabta da masu tsananta masu.

Watauc asirin nasaran kristan duniya akan magabtar su da masu tsananta masu shine kauna da addu’a sune makamin nasaran kristan duniya.

Domin da haka hahimanci zaman lafiya na samuwa ne tawurin nunawa magabtarsu kauna da yiwa masu tsananta masu addu’a. Allah ya bamu ikon kaunar magabtarmu a chikin kowane hali kuma ya bamu dama da ikon yiwa masu tsananta mana addu’a domin su sami cheto Allah tawurin yesu.

Almasihu mai ceton duniya, amin!

Shalom!           Shalom!!          Shalom!!!

 

SendShareTweetShare
Previous Post

An Yaba Da Gudummawar Dr. Amina Ganduje A Fannin Lafiya

Next Post

Kirsimeti: Gidauniyar Ahmadu Bello Ta Bukaci ‘Yan Nijeriya Su Zauna Lafiya Da Juna

RelatedPosts

Zunubi

An Sifanta Mutum Cikin Zunubi: Wurin Aratu – Zabura 51:5

by Sulaiman Ibrahim
5 days ago
0

“Gashi cikin mugunta aka sifanta ni, Chikun zunubi kuma uwata...

Lafiya A Nijeriya

Zai Yiwu A Zauna Lafiya A Nijeriya

by Sulaiman Ibrahim
1 month ago
0

WURIN KARATU – RAMAWA 12:18 “In mai yiwu wa ne,...

Babu Kunya In Ana Rayuwa Cikin Kristi Wurin Karatu – 1 Bitrus 4:16

Babu Kunya In Ana Rayuwa Cikin Kristi Wurin Karatu – 1 Bitrus 4:16

by Sulaiman Ibrahim
2 months ago
0

“Amma in wani ya sha wuya a kan shi kirista...

Next Post
Gidauniyar

Kirsimeti: Gidauniyar Ahmadu Bello Ta Bukaci ‘Yan Nijeriya Su Zauna Lafiya Da Juna

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version