Abubakar Abba" />

Mai Yiwa Manoman Mushroom Su Dara A Kakar Bana

Idan har kokarin da ake kanyi a yanzu nasamar da magungunan kashe kwarin dake lalata amfanin gona da ake kira a turance, lobastatin a kasar nan aka samu cin nasarar hakan, Manoman amfanin gona na Mushroom zai taimaka wajen rage sanadarin cholesterol a cikin wasu ire-iren na mushroom.

Har ila yau kuma, hakan zai baiwa manoman na Mushroom sanun amfanin sa mai dimbin yawa nan da yan kwanuka masu zuwa.

Bugu da kari, sanadarin na Cholesterol wani abune da ake samun sa a cikin Jini wanda kuma kwararru a fannin kiwon lafiyar yan Adam, suka yi amannar cewar jikin dan Adam, yana da bukatar sanadarin na cholesterol don kare masu garkuwar jikin su daga kamuwa da cututtuka.

Darakta Janar na Hukumar gudanar da bincike ta RMRDC Farfesa Hussaini Doko Ibrahim ya sanar da cewa, wasu daga cikin matsalolin sun hada da, rashin cin abinci mai gina jiki, yawan kitsen da ake samu a jikin dabbobi da kuma wasu abinci da ake sarrafa su don sayarwa dake kara yawan sanadarin na  cholesterol.

A cewar Darakta Janar na Hukumar gudanar da bincike ta RMRDC Farfesa Hussaini Doko Ibrahim, abincin dake dauke da sanadarin cholesterol mai yawa kamar Jan Nama da na kara yawan sanadarin cholesterol.

Darakta Janar na Hukumar gudanar da bincike ta RMRDC Farfesa Hussaini Doko Ibrahim ya sanar da cewa, amfanin na mushrooms yana da mahimmancin gaske, inda Darakta Janar na Hukumar gudanar da bincike ta RMRDC Farfesa Hussaini Doko Ibrahim ya kara da cewa, ana shuka amfanin na mushrooms ne mafi yawanci a dausayin da suke saurin nuna   kuma wasun su, na dauke da  lobastatin data kai kashi 2.8.

Darakta Janar na Hukumar gudanar da bincike ta RMRDC Farfesa Hussaini Doko Ibrahim ya sanar da cewa, Hukumar ta RMRDC ta gudanar da buncike da dama kan ire-iren mushrooms din gano lobastatin.

A cewar Darakta Janar na Hukumar gudanar da bincike ta RMRDC Farfesa Hussaini Doko Ibrahim, sama da goma na ire-irenta aka tantance.

Darakta Janar na Hukumar gudanar da bincike ta RMRDC Farfesa Hussaini Doko Ibrahim ya kara da cewa, aikin kara karfafa shirin da aka faro ne wanda Hukumar ta fara akan bunkasa noman mushroom a kasar nan.

Darakta Janar na Hukumar gudanar da bincike ta RMRDC Farfesa Hussaini Doko Ibrahim ya sanar da cewa ana samun kudade masu yawa a noman na mushroom a kasar nan duk da cewar, manoman a kasar da dama basu rungumi yin noman ta ba.

Darakta Janar na Hukumar gudanar da bincike ta RMRDC Farfesa Hussaini Doko Ibrahim ya kara da cewa, an samar da Lobastatin don kare sanadarin na cholesterol da kuma rage cututtuka.

A cewar Darakta Janar na Hukumar gudanar da bincike ta RMRDC Farfesa Hussaini Doko Ibrahim, a yanzu, Hukumar ta na daukaka kara noman   mushroom yadda za a sanar da uta mai yawa a kasar.

Darakta Janar na Hukumar gudanar da bincike ta RMRDC Farfesa Hussaini Doko Ibrahim ya kara da cewa, jami’ar aikin noma da ke a Nsukka cikin jihar Enugu ita ma ta dukufa yin bincike a fannin.

A cewar Darakta Janar na Hukumar gudanar da bincike ta RMRDC Farfesa Hussaini Doko Ibrahim, sauran wadanda akayi hadaka dasu sun hada da jami’ar ta Nsukka da kuma jami’ar Nnamdi Azikiwe dake a garin Awka.

Aikin ya sayar da hannun jarin ya faro ne a shekarar 2019 wanda kuma ya taiamaka wa kasar nan wajen adana dimbin kudaden musaya na kasar waje da kuma samar da ayyukan yi masu yawa ga yan kasar.

Exit mobile version