Umar A Hunkuyi" />

Majalisar Dattawa Ta Amince Da Dukkanin Ministocin Shugaba Buhari 43

A ranar Talata ce, Majalisar Dattawa ta amince tare da tabbatar da dukkanin Ministoci 43 da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike mata da su domin tantancewa da kuma amincewa.

Amincewar da majalisar ta yi ya biyo bayan kammala tantance dukkanin Ministocin 43 ne da majalisar ta yi.

Ministocin da Majalisar Dattawan ta tantance tare da Amincewa da su su ne:

 

 1. Uchechukwu Ogah (Abia)

 

 1. Godswill Akpabio (Akwa Ibom)

 

 1. George Akume (Benue)

 

 1. Ogbonnaya Onu (Ebonyi)

 

 1. Emeka. Nwajuaba (Imo)

 

 1. Olorunnibe Mamora (Lagos)

 

 1. Olamilekan Adegbite (Ogun)

 

 1. Adamu. Adamu (Bauchi)

 

 1. Rotimi Amaechi (Ribers)

 

 1. Sharon Ikeazor (Anambra)

 

 1. Tayo Alasoadura (Ondo)

 

 1. Mustapha Shehuri (Borno)

 

 1. Abubakar Aliyu (Yobe)

 

 1. Bashir Magashi (Kano)

 

 1. Ramatu Aliyu (Kogi)
 2. Timipre Sylba (Bayelsa)

 

 1. Zubairu Dada (Niger)

 

 1. Chris Ngige (Anambra)

 

 1. Abdullahi Hassan (Nasarawa)

 

 1. Sunday Dare (Oyo)

 

 1. Muhammad Bello (Adamawa)

 

 1. Sadiya Farouk (Zamfara)

 

 1. Zainab Ahmed (Kaduna)

 

 1. Adeniyi Adebayo (Ekiti)

 

 1. Abubakar Malami (Kebbi)

 

 1. Hadi Sirika (Katsina)

 

 1. Osagie Ehanire (Edo)

 

 1. Paullen Tallen (Plateau)
 2. Festus Keyamo (Delta)

 

 1. Ali Isa Pantami (Gombe)

 

 1. Maigari Dingyadi (Sokoto)

 

 1. Babatunde Raji Fashola (Lagos)

 

 1. Dr.Mohammed Mahmoud (Kaduna)

 

 1. Gbemisola Saraki (Kwara)

 

 1. Rauf Aregbesola (Osun)

 

 1. Goddy Jedy- Agba (Cross Riber)

 

 1. Suleiman Adamu Kazaure (Jigawa)

 

 1. Amb Mariam Katagum (Bauchi)

 

 1. Clement I.K. Anade Agba (Edo)

 

 1. Geoffrey Onyeama (Enugu)

 

 1. Engr. Saleh Mamman (Taraba)

 

 1. Sabo Nanono (Kano)

 

 1. Lai Mohammed (Kwara)

 

Exit mobile version