Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home KASASHEN WAJE

Majalisar Togo Za Ta Fara Nazari Kan Dokar Kasar

by Tayo Adelaja
September 15, 2017
in KASASHEN WAJE
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Shugaban Majalisar Dokokin Togo, Dama Dramani ya ce, gobe ne Majalisar za ta fara nazari kan bukatar sauya kundin tsarin mulkin kasar sakamakon zanga-zangar da aka samu don ganin an kawo karshen mulkin iyalan gidan shugaban kasar, Faure Gnassingbe.

‘Yar Majalisa Isabelle Ameganbi ta ce, tafka mahawara don amincewa da sanya wa’adin shugabancin kasar ta zama wajibi kamar yadda Majalisar Dinkin Duniya ta bada shawara.

samndaads

‘Yan adawar kasar sun kwashe makwanni suna gudanar da zanga-zanga a karkashin babbar jam’iyyar adawa ta National Alliance For Change bayan sun shafe sama da shekaru 10 suna bukatar samar da sauyi a kasar.

Ko a wannan makon sai da kungiyar kasashen Yammacin Afrika ECOWAS ta bukaci bangarorin gwamnati da na ‘yan adawa da su hada kai wajen samar da sauyi a kasar.

SendShareTweetShare
Previous Post

Masana Hanyoyin Sadarwan Zamani Sunyi Taro A Jumhuriyar Nijar

Next Post

Wani Mai Magani Ya Ce A Tsigo Masa Gashin Hillary Clinton

RelatedPosts

Faduwar Trump

Me Zai Biyo Bayan Darewar Karajar Biden Da Faduwar Trump?

by Muhammad
4 days ago
0

Idanun duniya na kan ranar Larabar jiya, 20 ga Janarairu,...

Allurar Korona

An Soma Yin Allurar Korona A India Da Brazil

by Muhammad
4 days ago
0

A yau asabar kasashen Duniya da suka hada Indiya ,Brazil...

Trump Ya Fice Daga Fadar ‘White House’ Gabanin Rantsar Da Biden

Trump Ya Fice Daga Fadar ‘White House’ Gabanin Rantsar Da Biden

by Muhammad
4 days ago
0

Trump ya ce mutane "ba su san aiki tukuru" da...

Next Post

Wani Mai Magani Ya Ce A Tsigo Masa Gashin Hillary Clinton

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version