Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home WASANNI

Marcelo Ya Tsawaita Zamansa A Real Madrid

by Tayo Adelaja
September 14, 2017
in WASANNI
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Dan wasan tawagar kwallon kafar Brazil, Mercelo ya amince ya tsawaita zamansa a Real Madrid zuwa shekara biyar.

Dan kwallon zai saka hannu a kan yarjejeniyar a ranar Alhamis a dakin taro da manema labarai da ke filin Santiago Bernabeu.

samndaads

Mercelo ya koma Real Madrid a lokacin da aka bude kasuwar saye da sayar da ‘yan kwallo a Janairun 2007 daga Fluminense ta Brazil.

Dan kwallon mai tsaron baya ya buga wa Madrid wasa 295 ya kuma ci kwallo 21, ya kuma lashe kofin zakarun Turai uku da na La Liga hudu.

SendShareTweetShare
Previous Post

Qarabag Ta Kwashi Kashinta A Hannun Chelsea

Next Post

Messi Ya Ci Wa Barca Kwallo Uku A Wasa Sau 38

RelatedPosts

Diego Costa

Wace Kungiya Ce  Zata Dauki Diego Costa

by Sulaiman Ibrahim
20 hours ago
0

Tun bayan da kungiyar kwallon kafa ta Atletico Madrid, ta...

Zaben Shugaban Barcelona

An Dage Babban Zaben Shugaban Barcelona

by Sulaiman Ibrahim
20 hours ago
0

Hukumar gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta bayar da...

ozil

Rikita-Rikitar Da Ta Baibaye Dangantakar Ozil Da Arsenal

by Sulaiman Ibrahim
20 hours ago
0

Kusan yanzu zamu iya cewa ta faru ta kare domin...

Next Post

Messi Ya Ci Wa Barca Kwallo Uku A Wasa Sau 38

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version