Idris Aliyu Daudawa" />

Masu Amfani Da iPhone Za Su Fara Morar Fasahar ‘AR’

Cikin wannan makon da ake ciki ne kamfanin waya zai kaddamar da wasu sababbin hanyoyi, wadanda zasu bada dama ga mutane biyu masu amfani da wayar iPhone,  su yi amfani da wayar, amma kuma hakan zai kula da data saboda kar ayi ta amfani da ita wuraren da bai kamata ba. Kamar dai yadda wata majiya ta bayyana cikin wannan makon.

Argument reality (AR) ya bada dama ga masu kallo su kalli wadansu  al’amura, daga wurarensu ta hanyar wayarsu.

Fasahar zamani da ka yi amfani da ita wajen was an da ake yi da waya, wanda ake kira Pokemon Go, da kuma wasu kamfanoni masu son su, bullo da wadansu sababbin tsare tsare.

Manyan kamfanonin waya biyu masu adawa da juna, ko wanne daga cini kokari yake yi, saboda ya riga, abokin adawar ta shi, fitar da kayayyakin AR, saboda a  jawo hankalin wadanda suke bada wata dama mai amfani.

Dukkan kamfanonin suna son sub a mutane biyu su yi amfani da data daya wato wata dama ce da mutum biyu zasu yi amfani da data, su shiga cikin waya, saboda yin wata hidima, su ga waniabu duk tare gaba daya, a kuma kafa daya, ta hanyar wayoyinsu daban daban.

Amma kuma wani abinda ake ganin zai samar da matsala shine, yadda za a wasu abubuwan mutum, da bai kamata a ce an san dasu ba, saboda idan applications na AR su ka zama abinda kowa yake so, mutane zasu so al’amuransu da kuma dukkan hanyoyin da ake bi,  saboda a samu shiga yin amfani da waya ta hanyar sadarwa ta zamani wadda aka fi sani da yanar gizo.

Su kuma wani sababbin tsaren tsare na wayar Apple, wadanda suka yi , wanda kuma zai iya amfani daga wayar wani zuwa ta wani, amma kuma ba ana tare ba, saboda ana bukatar ainihin kebe al’amuran mutane, kamar yadda wata majiya ta bayyana.

Shi dai wannan sabon tsarin ba an yi maganar shi bane, domin ba a bayyana shi ba, ya sha babban dana Googles, abinda ya kamata, a gwada shi, a ga ko ya dace da shi yanayin, ana iya aikawa da shi, a kuma ajiye shi a cloud.

Amma Apple bai ce komai ba, sai dai kuma Bloomberg ya bayyana shi al’amarin tun farko cewar, Apple sai bada sanarwar fitar da AR guda biyu, a wurin wani taron da za a fara yi ranar Litinin.

Sai al’amarin AR ya kasance wanda ake sama ido ko kuma maida hankali, a dukkanin kamfanonin. Babban shugaban kamfanin Apple ya kira anin ne da sunan ‘’Babba kuma mafi muhimmanci’’  kuma kamfanin ya fitar da wasu kayayyaki masu amfani, abinda zai samar da wata babbar kafa, wannan kuma zai sa su applications su yi shekara daya.

Saboda ita wannan maganar sakin AR da Apple ya yi, ya kuma kasance a wayoyi masu yawa, ba tare da wata wahala ba.

Wannan matakin ne  ya sa bacin ran Apple har ya bar wata maganar yin kokarin danagane da shi AR, wanda ya bukaci wayoyi, su kasance suna da wani abu na musamman, kuma maimakon hakan ne sai aka, sa ma AR wani sinadarin wae wayoyi. Daga nan kuma sai aka fara fafatwa ta yin gasa sosai wadda ta kai wani kamari.

A wani taron masu ciyar da abu gaba wanda aka yi a watan Mayu kamfanin Googles ya fitar da wasu sinadarai, wadanda ta hanyarsu ce, aka yi AR mai yawa  saboda wasa.

Shi dai wannan tsarin ana kiran shi Cloud Anchors, abinda ya bukaci mai wasa na farko ya nemi sanin irin yanayin da yake, daganan kuma sai ya kawo  data wadda take danyar ta,m ga Googles. Daga can kuma inda ake aikawa da damar, sai kuma a mayar da ita yadda zata za a yi amfani da ita a wurin.

Su wadanda suke  was an su suke yi wannan tantancewar, daga can kuma ake aika wani sako gas u wadanda suke bada dama ta amfani da data din.

Su kuma wasu bada damar yin amfani da data , sai su yi wani abu wanda zai dai dai dasu wayoyin, ya kuma basu damu ganin abin dai dai kamar yadda yake, a kuma wurin da aka tanadar.

Amma duk da hakan yadda tsarin Apple ya kauce ma ajiye wani abinda ba ayi gwajin shi ba, a  wurin da mai amfani da shi yake, a cikin Cloud kamar yadda majiya biyu ta bayyana.

Googles y ace zai lalata wurin ajiyar wata data bayan kawana bakwai.

Wani bayani mai gajarta akan yadda sabon tsarin Apple zai yi aiki, wato ko zai iya aiki, ko kuma zai iya taimakawa ‘yan wasa uku, ko kuma wadanda suka wuce haka. Amma kuma idan aka ce al’amari waya zuwa waya, yin hakan zai iya kawo matsala ta bangaren fasasha.

Abin zai iya kasancewa wata babbar matsala ga ‘yan wasa uku ko kuma fiye da hakan, a lokaci daya, idan dan wasa wanda ya fara wasan, ya daina.

Exit mobile version