Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home ADON GARI

MATA SAI DA ADO

by Tayo Adelaja
October 1, 2017
in ADON GARI
3 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Tare da

LUBABATU YA’U (AUNTY LUBABAH)GSM: 08039690509 lubabatuce@gmail.com

samndaads

Salamun Alaikum. Ya ku ‘yan uwana mata yau ma gani dauke da kwandon Tunatarwa kamar yadda muka dauko alkawarin koyawa mata kwalliya da kula da tsabtar kai.

To yau dai bayaninmu za mu dora ne a kan kwalliyar Rana. Wato uwargida da zarar kin gama gyara ko’ina Na gidanki. Kuma kin yi wanka. To kada ki Ce za ki maida shigar da ki ka yi da safe. Ko kalar kwalliyar fuskar.

In ke farace sosai kala ta daya (colour 1)za ki sa, in kuwa fara Ce ke ba irin sosai dinnan ba. Zai shafa kala ta biyu (colour 2) in kuwa ke baka Ce to kala ta Uku za ki shafa (colour 3) Akwai colour 4, 5 amma mu nan ba mu cika amfani da ita ba. Don matan mu Na Nigeria ba mu cika baki da yawa ba.

Bayan kin shafa Foundation sai ki kawo Eye concealer ki shafa a kasan idonki, da gefen girarki, sai shafa Banana pawder ana kiranta Ludury powder ki shafa a goshinki kan hancinki, ka san hancinki had zuwa kasan baking ki wajen habarki sai ki barshi ya dan bushe sai ki sa brush ki share shi sai kuma ki kisa contour high litter a gefen suska ki zagaye ta ki shafa a saman goshinki da kan kancinki da kumatunki, sai ki kawo Bronzer ki sa a gefen kumatunki, ki yi kamar kin Rana fuskar ki a biyu.

Wato kasan tayani muni. Sai kuma ki shafa a goshinki sai ki shafa powder kalar wacce ki ke shafawa ki sa jambaki ki kawo primer ki sa za ki ga fuskar ki ta dai haske matuka. In kina da yawan gumi sai ki fesa setting spray yana hana kwalliya ta 6aci, kin ga megida zai zo ya sameki rangadadau da ke.

Da zarar ya shigo zai ganki kamar sabuwar Amarya dama duk anbi jiki an shade da turare zuwa humra. Gida kuwa kin feshe shi da fretioner ko turaren wuta mai kamshi.

Uwargida hatta yaro ko yarinya in kina da su ki tabbatar kin tsabtace su, ta yadda megida zai ji dadin daukar dansa ya yi wasa da shi.

In ya shigo da kayan ki hanzarta tararsa ki kar6a ki ajiye kana a tayashi rage kayan jikinsa kamar Babbarriga, court, hula safa sai a tareshi da ruwa mai dan sanyi kada ki bari ya ringa shan ruwa mai sanyi sosai don yana da illa sosai.

Sai a kawo abinci a bashi, a zuba masa in da hali a temaka masa yana ci ana tayashi hira. Uwargida za ki ga in mai komawa office be sai ya yi kamar ba zai koma ba. Domin kin canza masa kwatakwata.

Don in ya shigo da Aboki to sai ki sami katon hijabinki ki saka. Muddin megida ya ga kina kula da kanji da kishin kanji to kuwa zai yi kishin ki sosai, kuma hakan zai kara miki kuma da daraja a icon sa.

To bari mu barku a nan. A nan kafin ki sa wiper ki goge fuskar, in kin yi wankan dare sai a koya yadda ya kamata a tsara kwalliyar dare. Sai mun hadu.

 

SendShareTweetShare
Previous Post

Asalin Rubutun Hausar Boko Da Bunkasar Harshen Hausa

Next Post

GIRKI ADON MATA

RelatedPosts

Aure

Ba A Zama A Kashe Komai A Ce Aure Ake Jira –Hauwa Muhammad

by Muhammad
4 days ago
0

Sau da yawa akan samu matan da kan zauna su...

Gyaran Jiki

Mutane Ba Su Da Hakuri A Gyaran Jiki, Sun Fi Son Sha-yanzu-magani-yanzu – Rabi Sule

by Muhammad
3 weeks ago
0

Gyaran jiki yana daga cikin sana’o’in da ke tashe a...

Hassana Hamisu

Shawarata Ga Matan Gida Da Ba Su Yin Sana’a – Hassana Hamisu

by Sulaiman Ibrahim
4 weeks ago
0

A koyaushe mata sukan yi kishin ‘yan’uwansu musamman ta fuskar...

Next Post

GIRKI ADON MATA

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version