Connect with us

KASUWANCI

Matakan Da Zaka Dauka In An Kulle Asusunka Na Banki

Published

on

Daya daga cikin abinda zai bakanta maka rain shi ne idan ka kulle aususn ka na banki. Acewar kafar yanar gizo ta www.thebalance.com, yana da kyau ka kwana da sanin cewar ganin cewar ka zaba zaba don ka yi kasuwanci dashi, bankin shima yanada zabin yaki yin kasuancin da kai. Akwai dokkokin da aka tanada da suke hana kulle asusun ajiya na bankuna, amma in kai tala kan da ake hudda da kai ne a banki, kuma asusun naka ya daina aiki bankin zai iya kulle asusun naka. Mafi yawanci ha kan yana faruwa ne idan asusun ka ya kai kwanunka baka yi amfani da asusun ba kuma baka samu wani sako daga bankin da kake yin ajiyar ba a kan maganart ba.
Abibda ya kamata kayi idan bankin da kake yin ajiya ya rufe maka asusunka
Da zarar ka samu wani sako daga bankin da kake yin ajiya cewar an rufe maka asusun ka, ya kamata ka dauki matakin gaggawa yadda zakaci gaba da biyan kudinka na bil ka kuma kare kudinka.
Idan baka biya takardar ka ta cek ba, zaka iya zuwa bankin da kake yin ajiyar amma bazaka iya yin komai a asusunka don ka samu kudin ka ba. Bankin zai iya taimaka maka don ka gyra matsalar data auku na sauran kudin dake a cikin asusun ka tunda har yanzu kana da kudin da kake bin bankin. Ka dakatar da ajiye kudi a bankin ka da suke zuwa daga inda ake biyanka albashi. Bankin zai iya ci gaba da raike maka kudinka da kake dasu don cirar wasu canji, alhali kuma kana bukatar wadannan kudaden don biyan kudin haya da sauran kudin bil.
Ya kamata ka tuntubi sashen hudda da jama’a a cikin gaggawa don su tsara maka yadda zaka biya cek dinka ko don ka biya kudin ka a a cikin wanbi asusun ajiyar ka na banki dake a wani bankin na da ban. Ka dakatar da dukkan wani tura kudi zuwa wani asusun ta nan take, wannan zai taimaka maka ka kare kudin ka da ka biya kuma ka dakatar da yin duk wasu ayyuka har sai an shawo kan matsaklar da kake fuskanta tukunna. Ka yi magana da mahuntan bankin da kake yin ajiya don ka gano dalilin da ya sanya aka rufe maka asusun ka, haka kuma zaka ka zan ko nawa ne kake binsu da kuma sauran chaji na bankin, inda bankin zai iya gaya maka nawa ne kake binsu. Kayi kokarin samar da tsarin biya don ka biya kuadaden da ake bin ka, har ila yau, kayi kokarin sake bude wani asusun ajiya na banki yadda idan bankin yaga dama zaiyi hudda da kai amma inka kawo wa bankin a rubuce bayanai daga tsohon bankin da kake yin ajiya yadda maimakon babban asusun ajiya, zaka koma kana yin amfani da karamin assusun ajiya wanda kuma ba sai kayi amfani cek ba don biyan kudin ka na bil ba.
Yadda zaka kaucewa rufe maka asusun ajiyar ka na banki
Hanyar dafi dacewa don kada a kullle maka asusuun ajiyar ka na banki itace, ka kaucewa barin kadi ‘yan kadan, in harma asusunka akwai wasu sauaran kaudi, zaka kasance kana biyan wasu kudaden idan ha kan zai iya janyo maka wata matsala ta cek dinka. Barin wasu ‘yan kudi a asusunka, ka kuma dinga kashi sauran kudin ka dake a cikin asusun ka zai kawo maka saukin matsalar. In har ka shiga wata matsala, saika rage yadda kake kashe kudin ka dake a cikn asusunka. Kana bukatar saytar da wani abu ko kuma sake yin wani aki don ka shawo kan matsalar.In har kuma baka shirya yin ha kan ba, sai ka fara wani sabon kasafi don ka samu riski bankin ka da sauran bil dinka.
Anana ba wai ana nufin ka rage yadda kake kashe kudin ka bane a kan wasu abababen alatu da kake bukata ba da kuma dakatar da biyan kudin da kake biya na inda kake zuwa motsa jiki ba.
Zama ba tare da kanada asusun ajiya a banki ba
Idan an kulle maka asusun ajiyar ka na banki, ya kamata ka koyi yadda zaka dinga yin amfani dashi har zuwa wasu ‘yan wattanni har sai matsalar ta kau za kuma ka iya yin amfani da kudin ka don ka biyan bil dinka masu yawa.
Wannnan kuma wani abin kunya ne kayi magana da inda kake aiki ake biyanka albashi a kan maganar.
Wasu bankunan zasu so su bude maka karamin asusun ajiya yadda ba sai kana biyan kudi kai tsaye ba yadda zaka ci gaba da kare kudin ka saboda nan
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: