Matsalar ‘Yan Sandan Amurka Ta Nuna Karfin Tuwo Na Kara Tsananta
  • English
  • Business News
Thursday, October 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Matsalar ‘Yan sandan Amurka Ta Nuna Karfin Tuwo Na Kara Tsananta

bySulaiman and CGTN Hausa
1 year ago
Amurka

Jaridar “New York Times” ta kasar Amurka ta ba da labari a kwanan baya cewa, an kai karar wasu ‘yan sanda 5 gaban kotu a jihar Missouri, bisa zargin cin zarafin wani fursuna dan asalin Afrika, matakin da ya haddasa mutuwarsa.

An ce a ranar 8 ga watan Disamban bara, ‘yan sandan sun daure wannan mutum mai suna Othel Moore Jr. mai shekaru 38 a duniya a kujera, aka kulle kan sa da wani kyalle, kuma ‘yan sanda ba su daina cin zarafinsa ba, duk da kokawa da ya yi sau da dama cewa ba ya iya numfashi, har lokacin da ya mutu.

  • Xi Jinping Ya Gana Da Vladimir Putin
  • Sin Ta Bukaci Isra’ila Ta Sauke Nauyin Dake Wuyanta Dangane Da Samar Da Agajin Jin Kai A Gaza

Lauyan Moore ya ce, wannan abin bakin ciki ya dara abin da ya faru ga George Floyd tsananta. Ya kara da cewa, cibiyar gyara halin fursunoni ta jihar Missouri na da daddaden tarihin cin zarafin fursunoninta, musamman ma kan bakaken fata. Abin da ya bayyana cewa, ba George Floyd da Othel Moore Jr. kadai suka fuskanci irin wannan tashin hankali ba, kuma yadda ake yawan nuna bambancin launin fata a kasar Amurka, da ma yadda ‘yan sandan kasar suke nuna karfin tuwo na da alaka matuka da matsalar.

Shafin yanar gizo na Mapping Police Violence ya ba da kididdiga cewa, a shekarar bara, yawan mutanen da suka mutu sakamkon nuna karfin tuwo da ‘yan sanda suka yi ya kai a kalla 1247, kuma daga cikinsu adadin bakaken fata ya kai kashi 27%, wanda yawansu ya kai kashi 13% kacal cikin dukkan al’ummar Amurka.

Al’amuran irin wannan da bakakken fata suke fuskanta yau da kullum na bayyana cewa, ba a warware matsalar nuna karfin tuwo da ‘yan sanda suke yi ba bayan abin da ya faru ga George Floyd, kuma ra’ayin nuna bambancin launin fata na tsananta halin da bakakken fata ke ciki a wannan fanni. Dole ne gwamnatin Amurka ta kyautata matsayinta, ta dauki matakan da suka dace don magance wannan batu daga tushe, ta yadda za a kare hakkin bil Adam. (Mai zane da rubutu: MINA)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Cikar Wa’adin AGOA Ta Nuna Ra’ayin Amurka Kan Afirka
Ra'ayi Riga

Cikar Wa’adin AGOA Ta Nuna Ra’ayin Amurka Kan Afirka

October 7, 2025
Labaran Xinjiang A Zane: Manyan Sauye-Sauye A Fannin Ba Da Ilmi A Xinjiang
Ra'ayi Riga

Labaran Xinjiang A Zane: Manyan Sauye-Sauye A Fannin Ba Da Ilmi A Xinjiang

September 30, 2025
Alfanun Harshen Mandarin A Kasashen Afirka
Ra'ayi Riga

Alfanun Harshen Mandarin A Kasashen Afirka

September 29, 2025
Next Post
Ya Zama Wajibi Amurka Ta Sauke Nauyin Dake Wuyan Ta Game Da Kasar Afghanistan

Ya Zama Wajibi Amurka Ta Sauke Nauyin Dake Wuyan Ta Game Da Kasar Afghanistan

LABARAI MASU NASABA

Tattalin Arziƙin Nijeriya Ya Ƙaru Da Kashi 3.9 – Bankin Duniya

Tattalin Arziƙin Nijeriya Ya Ƙaru Da Kashi 3.9 – Bankin Duniya

October 9, 2025
Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

October 8, 2025
Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

October 8, 2025
Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

October 8, 2025
Majalisa Ta Nemi Jami’an Tsaro Su Ceto Daliban Jami’ar Gusau 30 Da Aka Sace

Kafa ‘Yansandan Jihohi Na Da Matuƙar Muhimmanci Wajen Magance Matsalar Rashin Tsaro

October 8, 2025
Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

October 8, 2025
Tinubu

Tinubu Na Son A Saka Hannun Jari Da Kuɗaɗen Fansho A Ɓangaren Mai Da Iskar Gas

October 8, 2025
Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

October 8, 2025
Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

October 8, 2025
Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

October 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Exit mobile version